Jami'ar Yusuf Maitama Sule

Jami'ar Yusuf Maitama Sule Kano, tsohon sunan ta na da Northwest University Kano Jami'a ce mallakin gwamnatin jahar Kano mai mazaunin wucin gadi a tsakiyar birnin na Kano da kuma mazaunin dindindin a kan titin Gwarzo cikin birnin na Kano.

Tana daga cikin jami'o'in da suka kafu a shekarar 2012 kuma tasamu amincewar hukumar kula da jami'o'i ta ƙasa wato NUC.

Jami'ar Yusuf Maitama SuleJami'ar Yusuf Maitama Sule
Jami'ar Yusuf Maitama Sule
Bayanai
Iri jami'a
Ƙasa Najeriya
Tarihi
Ƙirƙira 2012
yumsuk.edu.ng
Jami'ar Yusuf Maitama Sule
Ginin jami'ar na wucin gadi
Jami'ar Yusuf Maitama Sule
Ginin Jami'ar na dindindin

Tarihi

Jami'ar ta Yusuf Maitama Sule University, Kano an ƙirƙireta a shekarar 2012 lokacin gwamnatin Rabiu Musa Kwankwaso domin bunƙasa tsohuwar jahar Arewa maso Yammacin Najeriya kuma aka yi mata laƙani da North-West University wato Jami'ar Arewa maso Yamma. Sai dai daga baya Gwamnatin Abdullahi Umar Ganduje ta canza sunan Jami'ar zuwa Yusuf Maitama Sule University domin girmamawa ga Tsohon sanannen ɗan siyasar nan na Najeriya kuma babban dattijon ƙasar wato marigayi Alhaji Yusuf Maitama Sule. An kafa Jami'ar ne domin bunƙasa ilimi ba kawai a yankin na Arewa maso yamma ba harma da ƙasar daba Nahiyar Afrika baki daya.

Manazarta

Tags:

Kano

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

Gonda BetrixJerin mawakan NajeriyaDamisaAshiru NagomaSana'o'in Hausawa na gargajiyaAdamJerin ƙauyuka a jihar JigawaOgonna ChukwudiRaihana Yar ZaydGobirAmina GarbaGwamnatiKalmar TheShuaibu KuluJigawaZaizayar KasaHijiraNuhuMutanen FurMaruruBola TinubuKungiyar Kwadago ta NajeriyaMohammed Badaru AbubakarAl'adar bikin cika-cikiKufaBilkisuTarihin IranHadisiAlbani ZariaMusulunciLalleHarshen HausaHadarin Jirgin sama na KanoBello TurjiLibyaGarkoHaboMajalisar Ɗinkin DuniyaMulkin Farar HulaNaziru M AhmadDiana Hamilton (makaɗiya)MinnaLefeZirin GazaBayajiddaPhoenixFati MuhammadAddiniJerin Sunayen Gwamnonin Jihar JigawaKamaruAnnabawa a MusulunciISa AyagiLafiyar jikiJerin manyan makarantun jihar TarabaSule LamidoBorisAlhajiNicole SmithTanya AguiñigaAbubakarShruti HaasanMutuwaCiwon sanyiAllahElon MuskAuren HausawaSadiya GyaleTarihin HabashaMuhammadu BuhariKebbi🡆 More