Dani Olmo

Daniel Olmo Carvajal (an haife shi ne a ranar 7 ga watan Mayu na shekarar 1998) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne dan asalin ƙasar Sipaniya wanda ke taka leda a kungiyar kwallon kafa ta Bundesliga na RB Leipzig da kuma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Spain .

Zai iya taka leda a matsayin ko dai mai kai hari ko kuma winger .

Dani Olmo Dani Olmo
Dani Olmo
Rayuwa
Cikakken suna Daniel Olmo Carvajal
Haihuwa Terrassa (en) Fassara, 7 Mayu 1998 (25 shekaru)
ƙasa Ispaniya
Ƴan uwa
Mahaifi Miquel Olmo Forte
Karatu
Harsuna Catalan (en) Fassara
Yaren Sifen
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
RCD Espanyol de Barcelona (en) Fassara-
Dani Olmo  FC Barcelona2007-2014
GNK Dinamo Zagreb Academy (en) Fassara2014-2017
Dani Olmo  Spain national under-16 association football team (en) Fassara2014-201430
Dani Olmo  GNK Dinamo Zagreb (en) Fassara2015-202012434
Dani Olmo  Spain national under-17 football team (en) Fassara2015-201591
Dani Olmo  Spain national under-18 football team (en) Fassara2016-201621
Dani Olmo  Spain national under-21 association football team (en) Fassara2018-126
Dani Olmo  RB Leipzig (en) Fassara2020-6112
 
Muƙami ko ƙwarewa attacking midfielder (en) Fassara
Mai buga tsakiya
Lamban wasa 25
Nauyi 68 kg
Tsayi 176 cm
Dani Olmo
Olmo (dama) da Serge Gnabry na Bayern Munich a cikin 2022 DFL-Supercup

Rayuwa ta sirri

Mahaifin Olmo, Miquel, ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne mai ritaya. wanda ya taka leda a matsayin dan wasan gaba, ya taka leda da fasaha a ƙananan kungiyoyin. Babban ɗan'uwan Dani Carlos shima ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne kuma yana taka leda ne a matsayin mai tsaron raga; ya shafe shekaru da yawa a can kasar ta Croatia, a ajiyar kungiyar Dinamo da kuma Lokomotiva Zagreb . Olmo yakan yi magana da yaren Croatia sosai.

Kididdigar sana'a

Kungiya

Manazarta

https://en.m.wikipedia.org/wiki/Dani_Olmo

Tags:

Dani Olmo Rayuwa ta sirriDani Olmo Kididdigar sanaaDani Olmo ManazartaDani OlmoKungiyar Kwallon Kafa

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

Zubar da cikiKhalifofiSani Umar Rijiyar LemoTumfafiyaMalikiyyaAsghar Leghari a kan Tarayyar PakistanSadi Sidi SharifaiJerin AddinaiSankaran NonoSheik Umar FutiPeruMasarautar Sarkin Musulmi, SokotoKhalifofi shiryayyuKalmaDaidatacciyar HausaEniola AjaoIbrahimGurjiKuwaiti (ƙasa)Sarakunan Gargajiya na NajeriyaSallar Matafiyi (Qasaru)BacciHajaraZakir NaikMalam Lawal KalarawiMesopotamiaSankaraFaransaAljeriyaHadiza AliyuMuhammad Al-BukhariAuta MG BoyMurtala MohammedChina Anne McClainSahabbai MataAhmad BambaSoyayyaWiktionaryVictoria Chika EzerimTitanicGombe (jiha)Barau I JibrinAliyu Magatakarda WamakkoSule LamidoKalidou CissokhoJean-Luc HabyarimanaMurja BabaAdo BayeroIranHarshe (gaɓa)Hassan Sarkin DogaraiRundunonin Sojin NajeriyaAl-BakaraTarayyar TuraiAjamiIbrahim ShekarauMai Mala BuniRamadanNejaMaleshiyaAgnès TchuintéISBNMacijiSallah TarawihiCristiano RonaldoMalam Auwal DareIbrahim Ahmad MaqariMomee GombeChierika UkoguOusseynou ThiouneIlimiAbduljabbar Nasuru KabaraSoja🡆 More