Cardi B: Mawakiya 'yar Amurka ce

Belcalis Marlenis Almánzar (An haife ta ne a ranar 11 ga watan Oktoba, shekarar 1992), anfi saninta da Cardi B, mawakiya ce ƴar Ƙasar Amurka, tana rubuta waƙa tana rerawa a cikin salan waƙan zamani wato rap.

Ta kuma yi fice da salon wakarta na kai tsaye acikin sauri da zafi. An haife ta kuma ta tashi a babban Birnin New York, ta kuma shahara a kafar yanar gizo inda tayi fice a kafafen sadarwa irinsu Vine da Instagram. A tsakanin shekara ta 2015 zuwa 2017, ta fito a wani shiri na gidan telebijin na VH1, mai suna Love & Hip Hop: New York, inda ta samu karfin gwiwar cigaba da fafutukar waka a yayinda ta saki wakoki guda biyu, Gangsta Bitch Music, Vol. 1 (2016) da kuma Vol. 2 (2017).

Cardi B: Haihuwa, Farkon rayuwa, Sanaar waƙa Cardi B
Rayuwa
Cikakken suna Belcalis Marlenis Almanzar
Haihuwa Washington Heights (en) Fassara da Bronx County (en) Fassara, 11 Oktoba 1992 (31 shekaru)
ƙasa Tarayyar Amurka
Ƙabila Dominican Americans (en) Fassara
Trinidadian and Tobagonian Americans (en) Fassara
Black Hispanic and Latino Americans (en) Fassara
Afro Latin Americans (en) Fassara
Mutanen Karibiyan
Spanish Americans (en) Fassara
Harshen uwa Turancin Amurka
Ƴan uwa
Abokiyar zama Offset (en) Fassara  (20 Satumba 2017 -  Disamba 2023)
Yara
Ahali Hennesy Carolina (en) Fassara
Karatu
Makaranta Borough of Manhattan Community College (en) Fassara
Herbert H. Lehman High School (en) Fassara
Immaculata Regional High School (en) Fassara
Harsuna Turanci
Yaren Sifen
Sana'a
Sana'a stripper (en) Fassara, Jarumi, rapper (en) Fassara, Internet celebrity (en) Fassara, television personality (en) Fassara, dan wasan kwaikwayon talabijin, mai tsare-tsaren gidan talabijin, mawaƙi da singer-songwriter (en) Fassara
Tsayi 1.6 m
Kyaututtuka
Ayyanawa daga
Sunan mahaifi Cardi B
Artistic movement hip hop music (en) Fassara
trap music (en) Fassara
dirty rap (en) Fassara
East Coast hip hop (en) Fassara
Kayan kida murya
Jadawalin Kiɗa Atlantic Records (en) Fassara
Quality Control Music (en) Fassara
Imani
Addini Katolika
Jam'iyar siyasa Democratic Party (en) Fassara
IMDb nm8054799
cardibofficial.com
Cardi B: Haihuwa, Farkon rayuwa, Sanaar waƙa
Cardi B
Cardi B: Haihuwa, Farkon rayuwa, Sanaar waƙa
Cardi B

Wakarta na studiyo na farko, mai suna Invasion of Privacy (2018), ya haye na daya a jadawalin Billboard 200, kuma Billboard sun nada ta mawakiya rap mace ta farko a shekarun 2010s.

Haihuwa

An haifeta ne a wani gari mai suna Manhattan, amma ta girma ne a garin Bronx, dake jihar New York

Farkon rayuwa

Sana'ar waƙa

Cardi B ta fara shahara ne a shekaran 2015 da kuma 2016.

Lamban girma

Manazarta

Tags:

Cardi B HaihuwaCardi B Farkon rayuwaCardi B Sanaar waƙaCardi B Lamban girmaCardi B ManazartaCardi BAmurkaInstagram

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

Afirka ta KuduSani AbachaAisha TsamiyaPatience ItanyiRené DescartesAbdullahi SuleAuta MG BoyMakkahƘananan hukumomin NijeriyaKate MarvelLarabciTarayyar AmurkaAsalin wasar Fulani da BarebariSunnahHarshen HausaBashir Aliyu UmarMohammed Amin Ben AmorShinkafiFartuun AdanMohammed Danjuma GojeIbrahim TalbaAtiku AbubakarMaryam kkMarta TorrejónBincikeAmalankeFaith IgbinehinIbn Qayyim al-JawziyyaGidan na shidaMan AlayyadiNimco AliIsrai da Mi'rajiJerin ƙauyuka a jihar KadunaImam Abu HanifaBasirDelta (jiha)Masarautar KanoShams al-Ma'arifKenyaDaidatacciyar HausaAnnabi IsahWiktionaryFillanciGado a MusulunciMohammed Umar BagoGyaɗaMuhammadTekiath Ben YessoufTarihin rikicin Boko HaramGidan MandelaLadidi FaggeJanabaAudu BakoSani Yahaya JingirZubar da cikiIbrahimTukur Yusuf BurataiMasarautar KebbiHarshen Karai-KaraiUmaru Musa Yar'aduaAmina bint WahbAbubakar Tafawa BalewaAbajiAbdullahi Umar GandujeDutsen DalaWahayiHawainiyaJerin Sunayen Gwanonin Jihar kebbiKhulafa'hur-RashidunTuraiMala'ika JibrilIstiharaQiraʼatJapan🡆 More