Bihar

Bihar jiha ce, da ke a Gabashin ƙasar Indiya.

Tana da kuma yawan fili kimanin kilomita arabba’i 94,163 da yawan jama’a 104,099,452 (in ji ƙidayar shekarar 2011). Jihar tarayyar Indiya ce daga shekara ta 1912. Babban birnin jihar da birnin mafi girman jihar Patna ne. Jihar Bihar tana da iyaka da jihohin uku (Uttar Pradesh a Yamma, Bengal ta Yamma a Gabas, Jharkhand a Kudu) da ƙasar ɗaya (Nepal a Arewa).

BiharBihar
बिहार (hi)
Bihar (en)
Bihar
Bihar

Suna saboda vihara (en) Fassara
Wuri
Bihar
 25°N 85°E / 25°N 85°E / 25; 85
ƘasaIndiya

Babban birni Patna
Yawan mutane
Faɗi 103,804,637 (2011)
• Yawan mutane 1,102.39 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 94,163 km²
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Mabiyi Tapasa vai Ganga (en) Fassara
Ƙirƙira 22 ga Maris, 1912
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwa Bihar Legislative Assembly (en) Fassara
Gangar majalisa Bihar Legislature (en) Fassara
• Shugaban ƙasa Ram Nath Kovind (en) Fassara
• Chief Minister of Bihar (en) Fassara Nitish Kumar (en) Fassara (22 ga Faburairu, 2015)
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 800XXX - 855XXX
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+05:30 (en) Fassara
Lamba ta ISO 3166-2 IN-BR
Wasu abun

Yanar gizo bihar.gov.in
Facebook: iprdbihar Twitter: IPRD_Bihar Instagram: iprd_bihar Youtube: UCifuPnp82JGpFucAHgqYuTA Edit the value on Wikidata
Bihar
Taswirar yankunan jihar Bihar.

Hotuna

Manazarta

Template:Indiya

Tags:

Bengal ta YammaIndiyaJharkhandNepalPatnaUttar Pradesh

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

Amfanin Man HabbatussaudaMuammar GaddafiLamin YamalHalima Kyari JodaMasaraBobriskyJerin shugabannin ƙasar NijeriyaAnnabawa a MusulunciSoftwareƘarama antaBolibiyaGiginyaKungiyar Kwallon Kwando ta MataLarabciMikiyaKhalid Al AmeriWikipidiyaMusulunciAikin HajjiKeziah JonesAdo BayeroYarbawaTakumJibril AminuKatsina (birni)Dikko Umaru RaddaPaulinus Igwe NwaguMaganin gargajiyaIsah Ali Ibrahim PantamiJerusalemSokotoAfirka ta KuduEbonyiHaboUmmi RahabHaƙƙin Mata Saddam Hussein's IraqTaliyaMaryam YahayaNahiyaAisha Sani MaikudiUsman Dan FodiyoJerin Sunayen Gwamnonin Jihar BornoRingimGarkoKyautar AlbertineAnnabiShanonoMatan AnnabiAisha NajamuWakilan Majalisar Taraiyar Najeriya daga KanoBoni HarunaMoroccoWhatsAppAbubakar ImamSule LamidoAjingiMaɗigoDuniyar MusulunciThe Bad Seed (film 2018)Abubakar RimiWahabiyanciMajalisar Ɗinkin Duniya2020Kwayar cutar BakteriyaJirgin RuwaAbubakar Adam IbrahimKunchi🡆 More