Ambaliyar Tanzaniya Ta 2015

Ambaliyar Tanzaniya ta 2015, ta faru ne a ranar 4 ga watan Maris ɗin 2015 a yankin Shinyanga, Tanzaniya .

Ambaliyar ta faru ne a lokacin damina na Tanzaniya, watannin Maris, Afrilu, da Mayu, inda ruwan sama ya kai kimanin 150mm zuwa 250 mm. Galibin mutane sun kasa tsira daga ambaliyar . A sanadiyar haka mutane a ƙalla 50 ne suka mutu sannan wasu 82 kuma suka samu raunuka. Bayan ƙididdigar asali na mutane 38 da suka jikkata, wasu sun mutu, waɗanda suka jikkata suna samun kulawa a asibitoci. Ambaliyar ta ƙara shafar mutane kimanin 3,500. Gidaje da dama sun lalace saboda ƙanƙara da iska mai ƙarfi. Hakan ya toshe hanyoyi tare da sanya ayyukan ceto cikin wahala. Filin noma mai nisan kilomita 1000 daga Dar es Salaam, birni mafi girma da kasuwanci a Tanzaniya shi ma abin ya shafa, abin da ya lalata talakawa masu dogaro da noma na yankin. Ambaliyar ta yi ɓarna kamar masara da auduga da dabbobi.

Ambaliyar Tanzaniya Ta 2015Ambaliyar Tanzaniya ta 2015
ambaliya
Bayanai
Ƙasa Tanzaniya
Kwanan wata 4 ga Maris, 2015
Ambaliyar Tanzaniya Ta 2015
Wurin Yankin Shinyanga a Tanzaniya

Duba kuma

  • 2015 Ambaliyar Malawi
  • Geography na Tanzaniya

Manazarta

Tags:

AmbaliyaDar es SalaamTanzaniya

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

Babban shafiLindokuhle SibankuluZumunciTuraren wutaLibyaƘarama antaAminu Ibrahim Daurawakasuwancin yanar gizoAdolf HitlerMaryam BoothAnatomyƘur'aniyyaWikipidiyaJerin Sunayen Gwamnonin Jihar BornoWikiquoteMaryam MalikaHauwa MainaSallolin NafilaCadiKhadija MainumfashiWasan tauriKaduna (jiha)AljeriyaJanabaAureRukky AlimGarba Ja AbdulqadirDalaUkraniyaOsama bin LadenAdam A ZangoWataHarshe (gaɓa)RanaFarisTatsuniyaKimbaDaular SokotoBarau I JibrinKamaruKazakistanYahaya BelloTarihin Ƙasar IndiyaBuzayeIraƙiUmmi RahabLokaciUmar M ShareefSiriyaMusbahuTufafiKwalliyaBayajiddaRebecca RootSallar Matafiyi (Qasaru)Ciwon Daji Na BakaCartier DiarraMuhammad YusufKazaureHabbatus SaudaAbdulwahab AbdullahMutuwaRabi'u DausheFaggeDaouda Malam WankéSiyasaTantabaraZahra Khanom Tadj es-SaltanehAshiru NagomaMisraLilin Baba2006SaratovKaruwanci a NajeriyaAnnabi IbrahimHarshen HausaTanimu Akawu🡆 More