Ambaliya: Ruwa ya kwarara sama da kima

Ambaliya, dai tana nufin ɓarkewar ruwa,daga inda yake a tare, ko kuma ruwan saman da ya yi yawa har ya kai ga ɓarna.

Wato a taƙaice dai ibtila'in ruwan sama har yakai ga cin mutane (su mutu a cikin ambaliyar ruwa) da gidaje da gonaki duka suna halaka a yayin ambaliyar ruwa. Wani lokacin ambaliyar ruwan sama wani lokaci kuma ƙila wasu ruwa ne da aka tare wato dam sai ya fashe ruwan su malala har yakai ga ɓarna. wani lokacen,in akayi ruwan sama koma, dam yacika sosai ko kogi, tom, sai ruwan yafi karfin inda a ke tsare shie, sai yayi Ambaliya har yakai ga banana.

Ambaliya: Ruwa ya kwarara sama da kimaambaliya
Ambaliya: Ruwa ya kwarara sama da kima
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na natural disaster (en) Fassara da high tide (en) Fassara
Has cause (en) Fassara cloudburst (en) Fassara, tsunami (en) Fassara, river overflow (en) Fassara, siphoning (en) Fassara da ruwan sama
Yana haddasa Mutuwa, property damage (en) Fassara da dam failure (en) Fassara
Handled, mitigated, or managed by (en) Fassara flood control (en) Fassara
Ambaliya: Ruwa ya kwarara sama da kima
wata ambaliyar ruwa da akayi a haidarabad indiya (motoci suna kwance cikin ruwa)
Ambaliya: Ruwa ya kwarara sama da kima
gudaje a cikin ruwa tsundum saboda ambaliyar ruwa
Ambaliya: Ruwa ya kwarara sama da kima
wata ambaliyar ruwa da akayi a jiddah ƙasa mai alfarma
Ambaliya: Ruwa ya kwarara sama da kima
ambaliya

Manazarta

Tags:

GidaGonaRuwaRuwan sama

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

Masarautar DauraKhalid ibn al-WalidAlhaji Ahmad AliyuJerin ƙasashen AfirkaAl’adun HausawaMiloud Mourad BenamaraYahudanciMaryam AbachaAliyu Ibn Abi ɗalibPidgin na NajeriyaAminu Ibrahim DaurawaKayan kidaStacy LackayMaganiJerin Sarakunan Musulmin NajeriyaJerin jihohi a NijeriyaMiguel FerrãoSani SabuluCiwon hantaRobyn SearleDajin SambisaAminu KanoBet9jaSokotoHassan Usman KatsinaKimbaNonkululeko MlabaHacktivist Vanguard (Indian Hacker)Fati BararojiKasuwanciMatan AnnabiKanoTanimu AkawuAbdullahi BayeroMaikiKoriya ta ArewaUwar Gulma (littafi)Shehu ShagariLawan AhmadHamza al-MustaphaJerin gidajen rediyo a NajeriyaJulius OkojieJerin yawan habakar mutane a jahohin NajeriyaFaggeZumunciAnnabi YusufNafisat AbdullahiGansa kukaJamila NaguduBasirRabi'u Musa KwankwasoRashtriya Swayamsevak SanghTekuSiriyaUsman Ibn AffanUsman Dan FodiyoMuhammadMalam Lawal KalarawiKairoJerin ƙauyuka a jihar KebbiBola TinubuRuwan BagajaKuɗiSojaBello TurjiZogaleHausawaBashir Aliyu UmarYaƙin basasar NajeriyaJerin AddinaiKanjamauRFI HausaBukayo SakaEvani Soares da SilvaKebbiDahiru MangalHong Kong🡆 More