Abbas Ɗan Abdul-Muttalib: Kawun Annabi

Abbas larabvci: العباس بن عبد المطلب‎, da hausa: al-Abbas dan Abdul-Muṭṭalib; c. 568 – c. 653 CE) ya kasan ce daya daga cikin manyan sahabban Annabi Muhammad S.A.W, kuma kawu ne a gurin Annabi.

ya kasan ce yana bama Annabi kariya a Makka kafin Hijira amman bai musulunta ba sai bayan yakin Badar. daga tsatsan shine aka samu Daular Abbasiyyah

Abbas Ɗan Abdul-Muttalib: Kawun Annabi Abbas ɗan Abdul-Muttalib
Abbas Ɗan Abdul-Muttalib: Kawun Annabi
Rayuwa
Haihuwa Makkah, 568
ƙasa Khulafa'hur-Rashidun
Mutuwa Madinah, 15 ga Faburairu, 653
Makwanci Al-Baqi'
Ƴan uwa
Mahaifi Abdul-Muttalib
Mahaifiya Nutayla bint Janab
Abokiyar zama Lubaba bint al-Harith (en) Fassara
Yara
Ahali Safiyyah bint ‘Abd al-Muttalib (en) Fassara, Abdullahi dan Abdul-Muttalib, Abu Talib ibn ‘Abd al-Muttalib (en) Fassara, Harith ibn ‘Abd al-Muttalib (en) Fassara, Al-Zubayr bin Abdul-Muttalib, Hamza, Abū Lahab, Umama bint Abdulmuttalib (en) Fassara da Al-Muqawwim ibn Abdul-muttalib (en) Fassara
Karatu
Harsuna Larabci
Sana'a
Sana'a Ɗan kasuwa
Aikin soja
Ya faɗaci Badar
Nasarar Makka
yaƙin Hunayn
Imani
Addini Musulunci

Manazarta

Tags:

AnnabiBadarDaular AbbasiyyahHijiraMakkaMuhammad

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

MancalaMuhammadu Sanusi ITarayyar AmurkaAfirkaAminu Ibrahim DaurawaIsra'ilaAbubakar ShekauDauda Kahutu RararaRabi'u RikadawaTsibirin BamudaJean-Luc HabyarimanaLimogesAbidjanAbdullahi Umar GandujeMasallacin ƘudusJa'afar Mahmud AdamPlateau (jiha)TogoAbida MuhammadLamin YamalJosette Abondio1994Sophia (sakako)Delta (jiha)SaudiyyaSani Umar Bala TsanyawaAbba Kabir YusufJerin kasashenRowan AtkinsonAnge AtséJerin gidajen rediyo a NajeriyaAnnabawa a MusulunciHadiza AliyuYugoslav WarsRashaGrand PZirin GazaImaniKanoMaryam HiyanaƘur'aniyyaMaryam BoothEniola AjaoMakahoShahrarrun HausawaNomaHussaini DankoFrank SinatraKusuguIfunanya OkoroSheikh Ahmad Abulfathi AlyarwaweeZauren yan majalisar dokokin Jihar KanoYakubu GowonTarihin Kasar SinIvory CoastTanzaniyaNeja (kogi)BidiyoItofiyaSophie Aguie1998Usman Ibn AffanDauramaIsah Ali Ibrahim PantamiAmerican Broadcasting CompanyTakalmiLagos (birni)MarylandChileGizagoPotiskumƘananan hukumomin NajeriyaVladimir LeninAdjoua Flore Kouamé🡆 More