Takalmi

Takalm: shi ne abunda mutane suke sakawa a kafafuwan su (sawayensu), domin kariya daga hakurra irin na daya da kwalba da kuma daukar cututtuka.

Takalmi
takalman yara.
Takalmi
takalmin zuwa aiki.
Takalmi
takalmin fita gudu.
Takalmi
Takalmin Mata na daki.
Takalmi
takalmin fada.
Takalmi
takalmin sandal.

Tarihi

Kalmar takalmi, ta samo asali ne daga fadi wasu cewa asalin kalmar ita ce " taka lumi" ma'ana ka taka kasa cikin kwanciyar hankali, ba tare da tunanin wani abu zai same ka ba, ko za ka taka wani abu ba.

Rabe-raben takalma

Takalmi 
takalmin kwallon kafa.

Takalma nau'insu na da yawa akwai takalmin shiga ruwa da yaki dana bayi da gini da shiga daji da bacci da na gudu da na kwallo da na motsa jiki da kuma mai dogon diddige ( hill). Kuma akwai wadanda suka kebanta da mata da kuma na maza da na yara da na manya da dai sauransu. Akwai takalmi kala sittin da hudu kamar yadda bincike ya tabbatar..

Manazarta

Tags:

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

Katsina (jiha)NekedePolandMusulmiIbn HibbanSani Musa DanjaMasarautar AdamawaZayd ibn HarithahAmal UmarGarga Haman AdjiWajen zubar da sharaSankaran Bargo (Leukemia)FankasauAghla Min HayatiAlluran rigakafiYa’u Umar Gwajo GwajoMuhammad al-Amin al-KanemiDajin shakatawa na YankariZainab FasikiSokotoWakilan Majalisar Taraiyar Najeriya daga KanoVWarriSaudi ArebiyaJerin ƙauyuka a jihar KanoMajalisar Ɗinkin DuniyaUwar Gulma (littafi)Yusuf (surah)Dajin SambisaIslamic Golden AgeKhalid ibn al-WalidZKashim IbrahimKoriya ta ArewaPort HarcourtSafi FayeDawaTSarauniya AminaYusuf Maitama SuleHepatitis BSudanNijeriyaMemphis, EgyptAbubakar Tafawa BalewaSha'aban Ibrahim SharadaTauhidiGaurakaKanuriMohammed Umar BagoDJ ABSulejaHajara UsmanImam Malik Ibn AnasHarshen HausaAbzinawaƘur'aniyyaTsaftaBayajiddaLagos (jiha)Mohammed AbachaGeorge W. BushNasir Ahmad el-RufaiRushewar hakoriRogo (ƙaramar hukuma)Banu Gha MadinawaChukwuma Kaduna NzeogwuAlisha lehmannPeruRabi'u RikadawaSinTashin matakin tekuGiginyaIngila🡆 More