Mohammed Abacha

Mohammed Abacha shi ne babban dan tsohon shugaban mulkin soja na Najeriya, marigayi Janar Sani Abacha da Maryam Abacha.

Mohammed Abacha Mohammed Abacha
Rayuwa
Haihuwa 20 century
ƙasa Najeriya
Ƴan uwa
Mahaifiya Maryam Abacha
Sana'a

Haɗin kuɗi

A lokacin mulkin mahaifinsa na soja, Mohammed Abacha yana da hannu dumu-dumu wajen wawure gwamnati. Wani rahoto na farko wanda riƙon ƙwarya ta Abdulsalam Abubakar ta buga a watan Nuwamba shekarar 1998 ya bayyana aikin. Sani Abacha ya faɗawa mai ba shi shawara kan harkokin tsaro Ismaila Gwarzo ya ba shi takardun neman kudi na bogi, wanda Abacha ya amince da shi. Kudin galibi ana tura su ne da tsabar kudi ko cak na matafiya daga Babban Bankin Najeriya zuwa Gwarzo Kuncnoni, wanda ya kai su gidan Abacha. Daga nan Mohammed Abacha ya tsara yadda za a karkatar da kudin zuwa asusun kasashen waje. An fitar da tsabar kuɗi dala biliyan 1.4 ta wannan hanyar.

Zamba

Kamar mahaifinsa da mahaifiyarsa, an ambaci Mohammed Abacha a cikin zamba 419 .

Manazarta

Hanyoyin haɗin waje

Tags:

Mohammed Abacha Haɗin kuɗiMohammed Abacha ZambaMohammed Abacha ManazartaMohammed Abacha Hanyoyin haɗin wajeMohammed Abacha

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

BayajiddaDutsen ArfaIndustrial RevolutionAtiku AbubakarGirka (ƙasa)TatsuniyaHarshan cornishMakahoShukaBeljikKungiyar agaji ta Red Cross da Red Crescent ta kasa da kasaAliyu AkiluAdamu a MusulunciAl'adaSufanciAdam Abdullahi AdamMarsMadinahFuntuaAustriyaAbba el mustaphaMafalsafiGobirSojaImaniBashir Aliyu UmarKanuriMaryam BoothBaburaSadarwaMaadhavi LathaWataSheikh Mahmoud Khalil Al-QariTsuntsuAndyTsaftaMuhammadu DikkoSheik Umar FutiRichard ThompsonUsman Ibn AffanIsaiah Oghenevwegba OgedegbeKazechSahabban AnnabiTarihin Annabawa da SarakunaAbu DardaaSadi Sidi SharifaiKasuwaSinDageRukunnan MusulunciKaruwanciKacici-kaciciAhmad Mai DeribeHauwa Ali DodoGidan Tarihi na ƙasa na HabashaNew YorkTaiwanJean-Luc HabyarimanaRashaNijeriyaAbdul Rahman Al-SudaisCibiyar DanquahTunde OnakoyaAbdullahi Umar GandujeAmal UmarZubar da cikiOrchestraFuruciYakubu MuhammadTantabara2014Taura🡆 More