Allura

Allura wata aba ce da ake amfani da ita wurin dinkin tufafi ko jaka ko takalmi da dai sauransu.

Ana samar da allura ne ta hanyan sarrafa karfe. Haka kuma akwai allura wadda ake amfani da ita a Asibiti don yiwa marasa lafiya allura, ko kuma riga-kafi. Haka kuma har dabbobi ana amfani da allura wajen yi musu alluran neman magani, da dai sauransu.

AlluraAllura
medical procedure type (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na parenteral administration (en) Fassara
Uses (en) Fassara site of injection (en) Fassara, hypodermic needle (en) Fassara da injection solution (en) Fassara
Allaurar hannu
Allura
allurar ɗuwawu
Allura
ana yiwa yaro allura riga-kafi
Allura
kalan wata allura
Allura
wannan itace Allura wanda ake dinkin wani abu misali kamar kaya
Allura
Allura da ake amfani da ita a asibiti dan baiwa marasa lafiya magani

Manazarta

Tags:

Asibiti

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

BuraqZangon KatafJerin ƙauyuka a jihar KanoRogo (ƙaramar hukuma)Rikicin makiyaya da manoma a NajeriyaIbrahim ZakzakyRoald AmundsenFƳancin karamciMotaUAliyu Sani Madakin GiniMutanen SoninkeWikiYaƙin Duniya na IIHukuncin KisaDawaCiwon daji na fataMusawaAyo FasanmiTurkiyyaSabuwar Gini PapuwaZainab Adamu BulkachuwaXAishwarya RaiSanaaKirariAbduljabbar Nasuru KabaraGabas ta TsakiyaDuniyaAdolf HitlerAmal UmarAbdulmumin JibrinKetaZakir NaikDikko Umaru RaddaJerin ƙauyuka a jihar KadunaOshodi-IsoloMohammed Badaru AbubakarIbrahim BabangidaFezbukIkoyiMaher ZainGwamnonin NajeriyaGandun DajiSallar Matafiyi (Qasaru)AljeriyaHausawaYaƙin BadarNeymarMaryam BabangidaMajalisar Ɗinkin DuniyaUsman Ibn AffanZayd ibn HarithahYahudawaAhmad JoharDavid MarkMakurdiImam Al-Shafi'iCiwon daji na mahaifaSenegalManzoYammacin SaharaRashaJerin gwamnonin jihar JigawaJerin Gwamnonin Jihar BornoMinnaLarabcin ChadiBIOSSarakunan Gargajiya na NajeriyaMuhammadu BuhariNoman Kayan Lambu (Horticulture)Tukur Yusuf Buratai🡆 More