Zare wani silili ne mai laushi wanda ake amfani dashi wajen ɗinka kayan sakawa, kama daga hula, tufafi, takalmi da kuma kayan amfanin masarufi.
Zare ya kasu kashe kashe, ya danganta da abunda za'ayi amfani dashi, akwai zarurika kaman haka:
Ana amfani da zare wajen yin dinki kayan sakawa, kama daga hula, takalmi, tufafi, kayan daki, da daisauran su.
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Zare, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.