Novak Djokovic (har-sr|Новак Ђоковић / Novak Đoković, lafazi|nôʋaːk dʑôːkoʋitɕ|furucci|Sr_Novak_Djokovic; an haife shi a 22 watan Mayu 1987) Dan kasar Serbiya ne kuma kwararren Ɗan'wasan tenis wanda ayanzu shine na daya (No.
1) a jerin maza yan'wasan tenis a Gamayyar kwararrun tenis wanda akafi sani da turanci da Association of Tennis Professionals (ATP)) .
Novak Djokovic | |||
---|---|---|---|
| |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Belgrade, 22 Mayu 1987 (36 shekaru) | ||
ƙasa | Socialist Federal Republic of Yugoslavia (en) Federal Republic of Yugoslavia (en) Serbia and Montenegro (en) Serbiya | ||
Mazauni | Monte Carlo (en) Belgrade Marbella (en) | ||
Harshen uwa | Serbian (en) | ||
Ƴan uwa | |||
Mahaifi | Srdjan Djokovic | ||
Mahaifiya | Dijana Djokovic | ||
Abokiyar zama | Jelena Djokovic (en) (10 ga Yuli, 2014 - | ||
Ahali | Marko Djokovic (en) da Djordje Djokovic (en) | ||
Karatu | |||
Harsuna | Turanci Serbian (en) Italiyanci Faransanci Jamusanci | ||
Sana'a | |||
Sana'a | tennis player (en) | ||
Tennis | |||
Hannu | right-handedness | ||
Dabi'a | one-handed forehand (en) , two-handed backhand (en) d right-handedness (en) | ||
Singles record | 1098–217 | ||
Doubles record | 63–80 | ||
Matakin nasara | 1 tennis singles (en) (9 Satumba 2019) 155 tennis doubles (en) (9 Satumba 2019) | ||
Mahalarcin
| |||
Nauyi | 77 kg | ||
Tsayi | 188 cm | ||
Employers | UNICEF | ||
Kyaututtuka | |||
Wanda ya ja hankalinsa | Pepe Imaz (en) da Masaru Emoto (en) | ||
Imani | |||
Addini | Serbian Orthodox Church (en) | ||
IMDb | nm2980365 | ||
novakdjokovic.com | |||
Djokovic ya lashe 16 Grand Slam na ɗaɗɗaiku maza, da ATP Finals titles biyar, 33 ATP Tour Masters 1000 titles, 12 ATP Tour 500 titles, da riƙe matsayin No. 1 na ATP rankings sama da makonni 250. A manyan gasa, ya kafa tarihi na lashe gasar Australian Open sau bakwai, Wimbledon titles guda biyar, US Open titles biyar da French Open title daya. Bayan samun nasararsa a 2016 French Open, yazama na takwas a tarihi Waɗanda suka kai ga samun Career Grand Slam kuma na ukun yan'wasa da suke da kuma dukkanin manyan gasa hudu a lokaci daya, na farko tun Rod Laver a 1969, kuma shine na farko kadai daya cimma hakan a wurare uku daban-daban. Shi kadai ne namiji Kuma na farko dan'wasa daya lashe gasa Tara na Masters 1000 tournaments.
Djokovic shine dan'wasan kasar Serbiya na farko da yazama na No. 1 a ATP kuma na farko dan'wasa namiji daya wakilci kasar Serbiya daya lashe Grand Slam na daddaiku. Kuma sau shida yana lashe ITF World Champion da sau biyar a zama ATP year-end No. 1 na matsayin jerin yan'wasa. Djokovic yasamu kyautuka da dama, wanda yahada dq Laureus World Sports Award for Sportsman of the Year (sai hudu) da kuma 2011 BBC Overseas Sports Personality of the Year award. Har wayau an bashi Order of St. Sava, da Order of Karađorđe's Star, da kuma Order of the Republika Srpska.
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Novak Djokovic, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.