Ƙosai dai wani abu ne da ake amfani da shi a gargajiyan ce.
Kuma ana haɗa shi ne da wake ta hanyar jika waken, sai a surfa shi, Bayan an surfa shi, sai a wanke asa tarugu Da albasa a kai a nika shi. Bayan kuma an nika sai asa sunadaran dandano a buga shi. Sannan sai a dinga soya shi da mai ana ci.
Ƙosai | |
---|---|
abinci, dish (en) , Abincin mutane, street food (en) da Q5701228 | |
Kayan haɗi | black-eyed pea (en) , albasa, gishiri da palm oil (en) |
Tarihi | |
Asali | Brazil, Ghana da Najeriya |
Kuma akan ci shi da koko ko kunun tsamiya. Sannan haka nan ma ana iya cin shi. Mafi akasarin Hausawa da koko da kosai suke yin karin kumallo. Saboda Bahaushe bai cika son abinci mai nauyi ba, musamman da safe, shi ya sa yake son koko da kosai.
Kosai dai wani abinci ne wanda ake yin sa daga kullun wake, sannan kuma aka soya shi a cikin kasko haɗe da mai. Yayinda koko daɗaɗɗen abinci ne, kuma tsohon abincin gargajiya ne na Hausa wanda aka yi shi da gero da masara da kuma dawa, ana kara wasu kayan hadin da sukan kara masa dadi.
,.
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Ƙosai, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.