Zaben Yan Majalisar Dattijai Na Jihar Zamfara 2015

A ranar 28 ga Maris, 2015 ne aka gudanar da zaben ‘yan majalisar dattawan Najeriya na 2015 a jihar Zamfara, domin zabar ‘yan majalisar dattawan Najeriya da za su wakilci jihar Zamfara.

Kabir Garba Marafa mai wakiltar Zamfara ta tsakiya, Tijjani Yahaya Kaura mai wakiltar Zamfara ta Arewa da Ahmad Sani Yerima mai wakiltar Zamfara ta yamma duk sun yi nasara a jam'iyyar All Progressives Congress.

Infotaula d'esdevenimentZaben Yan Majalisar Dattijai Na Jihar Zamfara 2015
Iri zaɓe
Ƙasa Najeriya
Applies to jurisdiction (en) Fassara Jihar Zamfara

Dubawa

Alaka jam'iyya Jimlar
APC PDP
Kafin Zabe 3
Bayan Zabe 3 - 3

Takaitawa

Gundumar jam'iyya Mai ci Zababben Sanata jam'iyya
Zamfara ta Ta tsakiyal Kabir Garba Marafa APC
Zamfara ta Arewa Tijjani Yahaya Kaura APC
Zamfara ta Yamma Ahmad Sani Yerima APC

Sakamakon Zabe

Zamfara Ta Tsakiya

Dan takarar jam’iyyar All Progressives Congress Kabir Garba Marafa ne ya lashe zaben, inda ya doke dan takarar jam’iyyar People’s Democratic Party Ibrahim Shehu da sauran ‘yan takarar jam’iyyar.

Zaɓen Yan Majalisar a Jihar Zamfara 2015
Jam'iyya Ɗan takara Ƙuri'u Sakamako
APC Kabir Garba Marafa Nasara
PDP (Najeriya) Ibrahim Shehu

Zamfara ta Arewa

Dan takarar jam’iyyar All Progressives Congress Tijjani Yahaya Kaura ne ya lashe zaben, inda ya doke dan takarar jam’iyyar People’s Democratic Party Sahabi Alhaji Yaú da sauran ‘yan takarar jam’iyyar.

Zaɓen Yan Majalisar a Jihar Zamfara 2015
Jam'iyya Ɗan takara Ƙuri'u Sakamako
APC Tijjani Yahaya Kaura Nasara
PDP (Najeriya) Sahabi Alhaji Yaú

Zamfara ta Yamma

Dan takarar jam’iyyar All Progressives Congress Ahmad Sani Yerima ne ya lashe zaben inda ya doke dan takarar jam’iyyar People’s Democratic Party Bello Matawalle da sauran ‘yan takarar jam’iyyar.

Zaɓen Yan Majalisar a Jihar Zamfara 2015
Jam'iyya Ɗan takara Ƙuri'u Sakamako
APC Ahmed Sani Yerima Nasara
PDP (Najeriya) Bello Matawalle

Manazarta

Tags:

Zaben Yan Majalisar Dattijai Na Jihar Zamfara 2015 DubawaZaben Yan Majalisar Dattijai Na Jihar Zamfara 2015 TakaitawaZaben Yan Majalisar Dattijai Na Jihar Zamfara 2015 Sakamakon ZabeZaben Yan Majalisar Dattijai Na Jihar Zamfara 2015 ManazartaZaben Yan Majalisar Dattijai Na Jihar Zamfara 2015Ahmed Sani YerimaAll Progressives CongressKabir Garba MarafaMajalisar Dattijai ta NajeriyaTijjani Yahaya KauraZamfara

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

Falalan Salatin Annabi SAWAbujaMomee GombeSudanAsturaliyaOlusegun ObasanjoHassan Usman KatsinaTarihin HausawaFati WashaLadidi FaggeEkitiHawan jiniUsman NagogoRanoSaudi ArebiyaAdamawaSanusi Ado BayeroBirnin KuduKhalid ibn al-WalidAnnabiAlhaji Ahmad AliyuFaransaAnnabawa a MusulunciDenmarkKairoAbdulsalami AbubakarMuhammadMaryam NawazGoroMartin Luther KingMakkahBincikeTony ElumeluRukunnan MusulunciLafiyaBarin cikiKarayeShi'aMuhammadu BuhariCiwon Daji Na BakaJerin Ƙauyuka a Jihar KatsinaAdam A ZangoTunde IdiagbonAisha TsamiyaMaceAlhaji Muhammad Adamu DankaboTarihin Duniya a cikin Abubuwa 100Afirka ta YammaJakiShehu KangiwaMesut OzilKusuguAhmad Sulaiman IbrahimDauda Kahutu RararaLibyaCapacitorGado a MusulunciGyaɗaAddiniGidaCutar ParkinsonRonaldo (Brazil)AikatauAl,amin BuhariƘanzuwa🡆 More