Volodymyr Borodiansky

  

Volodymyr Borodiansky Volodymyr Borodiansky
Volodymyr Borodiansky
Minister of Culture and Information Policy of Ukraine (en) Fassara

29 ga Augusta, 2019 - 4 ga Maris, 2020
Yevhen Nyshchuk (en) Fassara, Ihor Zhdanov (en) Fassara - Svitlana Fomenko (en) Fassara
Rayuwa
Haihuwa Novyi Rozdil (en) Fassara, 15 ga Janairu, 1974 (50 shekaru)
ƙasa Ukraniya
Karatu
Makaranta Kyiv National Economic University named after Vadym Hetman (en) Fassara
Sana'a
Sana'a media proprietor (en) Fassara da ɗan siyasa
Kyaututtuka
IMDb nm9596773

Volodymyr Volodymyrovych Borodianskyi ( dan Ukraine  ; an haife shi a ranar 15 Janairu 1974, Novyi Rozdil, Lviv Oblast, Ukraine ) manajan gidan talabijin ne na Ukraine, shahararre ne acikin jama'a, ɗan kasuwa kuma ɗan siyasa. shine Ministan Al'adu, Matasa da Wasanni na kasar Ukraine (2019-2020), shugaban kwamitin STB (2004-2018), Daraktan StarLightMedia (2012-2018), Shugaban Majalisar Ci Gaban Al'adu na Kasa, da gidan tarihi na Art and Museum Complex “Mystetsky Arsenal”.

Tarihin Rayuwa

An haifi Volodymyr Borodiansky a ranar 15 na watan Janairu 1974 a garin Novyi Rozdil, yankin Lviv. Mahaifinsa, Volodymyr Efimovych Borodiansky, ya yi aiki a matsayin mataimakin babban jagoran Novorozdilsk Production Association "Sera".

Borodiansky ya kammala karatunsa a makarantar sakandare ta Novorozdolsk.

Ilimi

A 1991, bayan kammala karatu daga makaranta, ya yi karatu a Sashin tattalin arziki na Lviv Agricultural Institute a Dublyany, Lviv yankin. Sannan ya koma Kyiv National Economic University a Faculty of Finance and Economics tare da digiri a kan kudi da kuma Credit. A 1997, ya sauke karatu daga Kyiv National Economic University.

Mai sarrafa Media

A shekara ta 2004, an zabe shi a matsayin ciyaman na hukumar STB.

Daga 2012 zuwa karshen 2018 - ya zamo shugaban kungiyar watsa labarai ta StarlightMedia.

A ranar 29ga watan Yulin 2019 Shugaba Zelensky ya nada Borodianskyi matsayin mai ba da shawara kan harkokin jin kai na kasashen waje.

Volodymyr Borodiansky 
Volodymyr Borodiansky

A cikin shekara ta 2021, Borodianskyi ya zama memba na Hukumar Gudanarwa ta Media Group Ukraine. Ayyukansa sun haɗa da haɓaka canje-canje waɗanda za su kawo cigaba wajen watsaon wasanni na nishaɗi na fasaha da shirye-shirye ga marasa ilimi kuma za su tabbatar da ingancin tattalin arzikinta.

Manazarta

Tags:

Volodymyr Borodiansky Tarihin RayuwaVolodymyr Borodiansky ManazartaVolodymyr Borodiansky

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

ZakiIzalaIbrahim ibn Saleh al-HussainiOgbomoshoƘananan hukumomin NajeriyaVMaryam MalikaKazakhstan1980AlbaniyaRomainiyaMaiduguriNMansa MusaWataNijar (ƙasa)Tsibirin BamudaGumelKamala HarrisBangkokWaƙoƙin HausaMasaraNasarawaKarl MumbaMisraMasarautar NajeriyaYankin LarabawaJerin ƙauyuka a jihar BornoAbdullahi Bala LauJerin ƙauyuka a jihar SakkwatoSule LamidoAbujaJikokin Annabi Muhammadu, ﷺDuniyar MusulunciMessiMotaJNeymarCatarina FerreiraZaben Shugabancin Najeriya 2023NairalandNaziru M AhmadIsa Ashiru KudanGKacici-kaciciKaduna (jiha)Abubakar Habu HashiduNasiru KabaraTaliyaAbdullahi AdamuAbubakar GumiMayorkaAminu AlaTuraiYakubu MuhammadGaya (Nijeriya)Jihar RiversAbdulsalami AbubakarAlhassan DoguwaSokoto (jiha)Gamal Abdel NasserGoodluck JonathanSana'o'in Hausawa na gargajiyaMaitatsineKoriya ta ArewaFati WashaSurahAminu DantataAdamawaLandanSahabban AnnabiMajalisar Ɗinkin DuniyaRuwanda🡆 More