Romainiya ko Romeniya ƙasa ce, da ke a nahiyar Turai.
Babban birnin ƙasar Hungariya Bukarest ne. Romainiya tana da yawan fili kimani na kilomita arabba'i 238,397. Romainiya tana da yawan jama'a 19,401,658, bisa ga jimilla a shekarar 2019. Romainiya tana da iyaka da ƙasashen biyar: Bulgeriya a Kudu, Ukraniya a Arewa, Hungariya a Yamma, Serbiya a Kudu maso Yamma, da Moldufiniya a Gabas. Romainiya ya samu yancin kanta a shekara ta 1859.
Romainiya | |||||
---|---|---|---|---|---|
România (ro) | |||||
| |||||
| |||||
| |||||
Take | Deșteaptă-te, române! (en) | ||||
| |||||
| |||||
Suna saboda | Romawa na Da | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Babban birni | Bukarest | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 19,053,815 (2022) | ||||
• Yawan mutane | 79.92 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Romanian (en) | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Gabashin Turai, Tarayyar Turai da European Economic Area (en) | ||||
Yawan fili | 238,397 km² | ||||
Wuri mafi tsayi | Moldoveanu Peak (en) (2,544 m) | ||||
Wuri mafi ƙasa | Black Sea (0 m) | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | United Principalities of Moldavia and Wallachia (en) da Socialist Republic of Romania (en) | ||||
Ƙirƙira | 24 ga Janairu, 1859 (Julian) | ||||
Muhimman sha'ani | unification of Wallachia and Moldavia (en) (24 ga Janairu, 1859 (Julian)) Tenth Russo-Turkish War (en) (10 Mayu 1877 (Julian)) Union of Transylvania with Romania (en) (1 Disamba 1918) Romanian Revolution (1989) (en) (22 Disamba 1989) Treaty of Berlin of 1878 (en) (13 ga Yuli, 1878) | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Tsarin gwamnati | semi-presidential system (en) | ||||
Majalisar zartarwa | Government of Romania (en) | ||||
Gangar majalisa | Parliament of Romania (en) | ||||
• President of Romania (en) | Klaus Iohannis (en) (21 Disamba 2014) | ||||
• Prime Minister of Romania (en) | Marcel Ciolacu (en) (15 ga Yuni, 2023) | ||||
Ikonomi | |||||
Nominal GDP (en) | 285,404,683,025 $ (2021) | ||||
Kuɗi | Romanian Leu (en) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | UTC+02:00 (en) | ||||
Suna ta yanar gizo | .ro (en) | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +40 | ||||
Lambar taimakon gaggawa | *#06# | ||||
Lambar ƙasa | RO | ||||
NUTS code | RO | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | guv.ro |
Daga shekara ta 2014, shugaban ƙasar Romainiya shine Klaus Iohannis. Firaministan ƙasar Romainiya Ludovic Orban ne daga shekara ta 2019.
Turai | |||
Belarus • Bulgairiya • Kazech • Hungariya • Moldufiniya • Poland • Romainiya • Rash • Slofakiya • Ukraniya | Arewacin Turai | Denmark • Istoniya • Finland • Iceland • Ireland • Laitfiya • Lithuania • Norway • Sweden • United Kingdom | |
Kudancin Turai | Albaniya • Andorra • Herzegovina • Kroatiya • Girka • Italiya • Masadoiniya • Malta • Montenegro • Portugal • San Marino • Serbiya • Sloveniya • Hispania • Vatican | Yammacin Turai | Austriya • Beljik • Faransa • Jamus • Liechtenstein • Luksamburg • Monaco • Holand • Switzerland |
Tsakiyar Azsiya | Kazakhstan | Àisia an Iar |
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Romainiya, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.