Turmi

Tumi wani abu ne daga cikin ka yan aikin gida wanda aka sassaƙa shi domin a dinmga daka da shi, ana sassaƙa shi daga itace masu karfi.

Turmi ya kasu kashi biyu, Turmin da aka sassaƙa da Turmin ƙarfe, Turmin da aka sassaƙa shi ne Wanda ake aikin gida da shi, kamar daka da jajjagen kayan miya da dai sauran su. shi kuma Turmin karfe shi ne Turmin da ake daka magani a cikin sa ko kuma Turare, kamar kwalli, sabulu da sauransu.

TurmiTurmi
dyad (en) Fassara da product category (en) Fassara
Turmi
Bayanai
Amfani comminution (en) Fassara
Kayan haɗi ceramic (en) Fassara, karfe, katako da bedrock (en) Fassara

Wooden_mortar_and_pestle_from_the_Philippines

Turmi
Turmi
wani tsohon turmi da ake jima dashi

Ana kuma amfani da turmi wajen daka, kamar irin su dakan Fura irin Fulani haka, har ma da dakan tuwo wani lokacin. Ana kuma dakan magani da shi, ana yin jajjagen kayan miya misali ba sai an kai markade ba, ana kuma dakan ƙasar gini da dai sauran su. Kusan kowane gida akwai turmi saboda amfanin turmi koda amarya za'a kai sai an kuma haɗa ta da turmi (sai an siya mata turmi). Turmi shine Tilo Turame kuma shine jam'i.

Shi Kuma Turmi baya yiwwuwa ayi amfani dashi dole saida Taɓarya itama Taɓarya sassaƙa ta akeyi kamar yadda ake sassaƙa Turmi. Akan ma mutum lakabi da turmi sha daka idan ya shahara sosai.

Manazarta

Tags:

Kayan miyaKwalliSabuluTurare

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

Jerin Jihohin Najeriya da Manyan BiranensuUgandaNicosiaKoronavirus 2019Malala YousafzaiMuhammad al-Amin al-KanemiMuhammad Ibn Musa AlkhwarizmiNuhu PolomaHadisiAdo BayeroKanuriSufiyyaMaɗigoJerin gwamnonin jihar JigawaUNESCOYobeTheophilus Yakubu DanjumaJerin sunayen Allah a MusulunciPLittattafan HausaBOC MadakiOmar al-MukhtarDukanciHabaiciMagaryaAnnabi SulaimanOsheniyaAureKalmaSaima MuhammadNeymarSabuwar Gini PapuwaOshodi-IsoloMexico (ƙasa)MaguzawaPalma de MayorkaBoko HaramMaimuna WaziriHausawaZaben Gwamnan Jihar Adamawa 2023Adolf HitlerAbubakar WaziriKatsina (jiha)Afirka ta YammaNejaNura M InuwaMadinahMutanen IdomaZayd ibn HarithahSokoto (birni)Ahmad JoharJerin AddinaiZauren yan majalisar dokokin Jihar KanoZaben Gwamnan Jihar Kano 2023Karin maganaGidan MakamaHSaint-PetersburgMaryam BabangidaUmar M ShareefAlisha lehmannIsra'ilaRabi'u RikadawaTarihin IranAzareJerin Ƙauyuka a Jihar KatsinaMustapha Ado MuhammadJiminaBuraqYaƙin UhuduIbn HibbanAhmed MakarfiFillanciDambeYakin Hunayn🡆 More