San Francisco birni ne, da ke a jihar Kaliforniya, a ƙasar Tarayyar Amurka.
Brnin na dauke da mutane bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2016, jimilar mutane 4,679,166 (miliyan huɗu da dubu dari shida da saba'in da tara da dari ɗaya da sittin da shida). An gina birnin San Francisco a shekara ta 1776.
San Francisco | |||||
---|---|---|---|---|---|
| |||||
| |||||
| |||||
Kirari | «Oro en paz. Fierro en guerra.» | ||||
Inkiya | Frisco | ||||
Suna saboda | Francis of Assisi (en) | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Tarayyar Amurka | ||||
Jihar Tarayyar Amurika | California | ||||
County of California (en) | San Francisco County (en) | ||||
Babban birnin | San Francisco County (en) | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 873,965 (2020) | ||||
• Yawan mutane | 1,455.17 mazaunan/km² | ||||
Home (en) | 362,141 (2020) | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Located in statistical territorial entity (en) | San Francisco Bay Area (en) | ||||
Bangare na | San Francisco Bay Area (en) da San Francisco–San Mateo–Redwood City metropolitan division (en) | ||||
Yawan fili | 600.592202 km² | ||||
• Ruwa | 79.7866 % | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | San Francisco Bay (en) , Pacific Ocean da Golden Gate (en) | ||||
Altitude (en) | 52 ft | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | Yerba Buena (en) | ||||
Wanda ya samar | José Joaquín Moraga (en) da Francisco Palóu (en) | ||||
Ƙirƙira | 1776 29 ga Yuni, 1776 | ||||
Muhimman sha'ani | |||||
Tsarin Siyasa | |||||
Gangar majalisa | San Francisco Board of Supervisors (en) | ||||
• Shugaban birnin San Francisco | London Breed (en) (11 ga Yuli, 2018) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 94110, 94103, 94133, 94107, 94109, 94108 da 94105 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci | | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 415 da 628 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | sf.gov | ||||
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article San Francisco, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.