Ranar mata ta duniya, rana ce da duniya da majalisar dinki duniya ta ware ranar 8 ga watan Maris, na kowace shekara domin a mayar da hankali wajen bama mata damar mosti,kawo hankali wajen matsaloli kamar daidaiton jinsi da kuma cin zarafin ýaýa mata.
Zuga daga zaben mace wanda aka samo daga motsin arewacin Africa da kuma Europe wajen farko-farkon a cikin karni na ashirin.
| |
Iri | world day (en) |
---|---|
Suna saboda | mace |
Validity (en) | 28 ga Faburairu, 1909 – |
Rana | March 8 (en) |
← National Woman's Day (en) | |
Yanar gizo | un.org… |
Hashtag (en) | #WomensDay da #InternationalWomensDay |
Ranar mata ta duniya ranar hutu ce ta musamman a kasashe daban-daban cikin duniya baki daya a ciki harda kasar Afghanistan,Angola,Armenia Azerbaijan, Belarus, Burkina Faso, Cambodia, China (na mata zallah),Cuba,Georgia,Germany (Berlin and Mecklenburg-Western Pomerania only),Guinea-Bissau, Eritrea, Kazakhstan,Kyrgyzstan,Laos,Madagascar (na mata zallah),Moldova,Mongolia,Montenegro, Nepal, Russia, Tajikistan, Turkmenistan, Uganda, Ukraine,Uzbekistan,and Zambia.
rawya mimosa itace alamar ranar mata ta duniya a kasar Italy, Russia, Ukraine da kuma wasu kasashe da dama kamar Australia,cameroon,Croatia,Romania,Bosnia and Herzegovina,Bulgaria,Vietnam,da kuma Chile,
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Ranar mata ta duniya, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.