Makassar birni ne, a tsibirin Sulawesi, a yankin Sulawesi, a kasar Indonesiya.
Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2017, jimilar mutane 1,769,920. An gina birnin Makassar a shekara ta 1607.
Makassar | |||||
---|---|---|---|---|---|
| |||||
| |||||
Kirari | «Sekali Layar Terkembang Pantang Biduk Surut ke Pantai» | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Indonesiya | ||||
Province of Indonesia (en) | South Sulawesi (en) | ||||
Babban birnin | South Sulawesi (en) | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 1,338,663 (2010) | ||||
• Yawan mutane | 7,615.99 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 175.77 km² | ||||
Altitude (en) | 15 m-20 m | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 9 Nuwamba, 1607 | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | UTC+08:00 (en) | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 0411 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | makassarkota.go.id |
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Makassar, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.