Lawrence Edward Page (an haife shi a ran 26 ga Maris a shekara ta 1973) ɗan kasuwa ne kuma masanin kwamfuta dake Amurka.
Larry Page da Sergey Brin, su ne suka kafa kamfanin Google a shekara ta 1998.
Larry Page | |||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
ga Augusta, 2015 - Disamba 2019
4 ga Afirilu, 2011 - ga Augusta, 2015
2000 - 2001
1998 - | |||||||||
Rayuwa | |||||||||
Haihuwa | East Lansing (en) , 26 ga Maris, 1973 (51 shekaru) | ||||||||
ƙasa | Tarayyar Amurka | ||||||||
Mazauni | Palo Alto (en) | ||||||||
Ƴan uwa | |||||||||
Abokiyar zama | Lucinda Southworth (en) | ||||||||
Ahali | Carl Victor Page, Jr. (en) | ||||||||
Karatu | |||||||||
Makaranta | University of Michigan (en) Digiri a kimiyya : Computer engineering Jami'ar Stanford Master of Science (en) : computer science (en) Interlochen Center for the Arts (en) East Lansing High School (en) (1987 - 1993) | ||||||||
Harsuna | Turanci | ||||||||
Sana'a | |||||||||
Sana'a | entrepreneur (en) , computer scientist (en) da injiniya | ||||||||
Mahalarcin | |||||||||
Employers | |||||||||
Kyaututtuka | gani
| ||||||||
Wanda ya ja hankalinsa | Terry Winograd (en) | ||||||||
Mamba | American Academy of Arts and Sciences (en) National Academy of Engineering (en) | ||||||||
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Larry Page, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.