Kathmandu (lafazi : /katmandu/) birni ne, da ke a ƙasar Nepal.
Shi ne babban birnin ƙasar Nepal. Kathmandu yana da yawan jama'a miliyan biyu da dubu dari biyar, bisa ga jimillar 2019. An gina birnin Kathmandu a karni na takwas kafin haihuwar Annabi Issa.
Kathmandu | |||||
---|---|---|---|---|---|
काठमांडौ (hi) | |||||
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Kullalliyar Ƙasa | Nepal | ||||
Province of Nepal (en) | Bagmati Province (en) | ||||
District of Nepal (en) | Kathmandu District (en) | ||||
Babban birnin | |||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 845,767 (2021) | ||||
• Yawan mutane | 17,103.48 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 49,450,000 m² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Bisnumati River (en) da Bagmati River (en) | ||||
Altitude (en) | 1,400 m | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
• Mayor (en) | Balendra Shah (en) (30 Mayu 2022) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 01 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | kathmandu.gov.np |
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Kathmandu, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.