Diego Maradona

Diego Armando Maradona Franco (lafazi|ˈdjeɣo maɾaˈðona, an haife shi a ranar 30 ga watan Oktoban 1960), tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Argentina, kuma mai kula da Mexican second division club Dorados.

Yawancin masu harkokin wasanni, da suka hada da marubuta wasan ƙwallon ƙafa, yan'wasa, da magoya baya, na ganinsa amatsayin ɗaya daga cikin manyan ƴan ƙwallon ƙafa a Duniya. Yana ɗaya daga cikin fitattun ƴan ƙwallon ƙafa na FIFA na ƙarni na 20 tare da Pelé. Yanayin Kallo, bayar da ƙwallo da yadda Maradona yake sarrafa Ƙwallon sa shine ya bambanta shi da sauran Ƴan Ƙwallo. Hakanan ma ƙwarewar sa wajen haɗa kan ƴan wasan ƙungiyar sa a yayin da ake buga ƙwallon shima ya ƙara masa ƙima sosai. Ana yi masa laƙani da "El Pibe de Oro" ("Yaron ƙwarai"), sunan da ya ɗauka shiga a tarihin tashen sa na ƙwallon ƙafa..

Diego Maradona Diego Maradona
Diego Maradona
Rayuwa
Cikakken suna Diego Armando Maradona
Haihuwa Lanús (en) Fassara, 30 Oktoba 1960
ƙasa Argentina
Mutuwa Dique Luján (en) Fassara, 25 Nuwamba, 2020
Makwanci Jardín Bella Vista (en) Fassara
Yanayin mutuwa Sababi na ainihi (cardiac arrest (en) Fassara)
Ƴan uwa
Abokiyar zama Claudia Villafañe (en) Fassara  (7 Nuwamba, 1989 -  2003)
Yara
Ahali Raúl Maradona (en) Fassara da Hugo Maradona (en) Fassara
Karatu
Harsuna Italiyanci
Yaren Sifen
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa, association football coach (en) Fassara da Jarumi
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Diego Maradona  Argentinos Juniors (en) Fassara1976-1981166116
Diego Maradona  Argentina national association football team (en) Fassara1977-19949134
Diego Maradona  Argentina national under-20 football team (en) Fassara1977-19792413
Diego Maradona  Boca Juniors (en) Fassara1981-19824028
Diego Maradona  FC Barcelona1982-19843622
Diego Maradona  S.S.C. Napoli (en) Fassara1984-199118881
Diego Maradona  Sevilla FC1992-1993265
Diego Maradona  Newell's Old Boys (en) Fassara1993-199450
Diego Maradona  Boca Juniors (en) Fassara1995-1997307
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Ataka
Nauyi 70 kg
Tsayi 165 cm
Kyaututtuka
Sunan mahaifi Dios
IMDb nm0544764
Diego Maradona
Diego Maradona
hoton Dan kwallo maradona

Manazarta

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Tags:

ArgentinaPelé

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

Momee GombeFafutukar haƙƙin kurameAbd al-Aziz Bin BazGwamnatiZahra Khanom Tadj es-SaltanehAlamomin Ciwon DajiJerin Ƙauyuka a jihar NejaMakauraciYankin Arewacin NajeriyaJanabaZubair Mahmood HayatSudanRaisibe NtozakheNuhuSaudiyyaMaryam YahayaMalam Lawal KalarawiAnnabiGarba Ja AbdulqadirMuhammadu Sanusi IMorellTokyo BabilaSaratu GidadoSeyi LawTarihin Ƙasar IndiyaGado a MusulunciTarihin Duniya a cikin Abubuwa 100YareSobq93sAhmed MusaMaguzawaFalalan Salatin Annabi SAWSokoto (birni)Muhammadu Abdullahi WaseAhmadu BelloHikimomin Zantukan HausaMadobiJerin ƙauyuka a jihar JigawaSunayen Annabi MuhammadSunmisola AgbebiBakoriShuwakaCNNShamsiyyah SadiMaryam Jibrin GidadoRundunonin Sojin NajeriyaCharles RepoleBincikeShehu Musa Yar'AduaAdamSiriyaGwagwarmayar SenegalKanunfariSallar Idi BabbaYuliTarayyar TuraiAlejandro GarnachoOsama bin LadenNijeriyaBarau I JibrinJinsiTarken AdabiUmmi KaramaShukaTantabaraAminu Waziri TambuwalMaryam BoothƘananan hukumomin NajeriyaTsibirin BamudaMakaho🡆 More