Citta

Citta wata shuka ce daga cikin tsirrai wadda Kuma ake Nomawa a gonaki, tana da amfani sosai musamman acikin jikin ɗan Adam.

Citta
Citta
Conservation status
Citta
Data Deficient (en) Fassara  (IUCN 3.1)
Scientific classification
KingdomPlantae
OrderZingiberales (en) Zingiberales
DangiZingiberaceae (en) Zingiberaceae
GenusZingiber (en) Zingiber
jinsi Zingiber officinale
Roscoe, 1807
General information
Tsatso citta, ginger rhizome (en) Fassara da Zingiberis Siccatum Rhizoma (en) Fassara
Citta
photon ɗanyen citta
Citta
citta a roba
Citta
Irin citta
Citta
kashin citta a wata kasuwa a Nigeria

Amfanin citta

Akan sata a cikin Abinci kala-kala har cikin ruwan shayi da sauran kayan abinci, haka kuma ana amfani da ita wajen haɗa yaji/barkono kuma ana amfani da ita don ƙansasa miya Musamman Miyar kuka.

Magani

citta tana maganin ciwon mura dakuma Lokacin jinin al'ada ga mata. Haka kuma wasu suna amfani da citta don magance mura idan akayi shayi da ita amma a lipton da siga amma ba'a sa madara.

==Amfanin Citta==citta wata abace mai matukar amfani ajikin Dan adan Tana maganin Cututtuka na sanhi sosai

 Misalan abubuwan da citta take 

Maganin majinar kirji Maganin mura Maganin hauhawar jini Maganin kuraje na fuska in akahada Da Lemen tsami GA kaho tasty MA shahi🍵

Manazarta

Tags:

Gona

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

Abdullahi AdamuMinnaNasir Ahmad el-RufaiYakubu GowonMexico (ƙasa)Ɗan sandaAli ibn MusaMuhammadBilkisu ShemaGarga Haman AdjiZogaleIskanciWajen zubar da sharaLibyaDJ ABRushewar hakoriIbrahim AttahiruKebbiRauf AregbesolaYakin HunaynSaima MuhammadNaziru M AhmadZazzabin DengueFrancis (fafaroma)Abba Kabir YusufHamisu BreakerEnioluwa AdeoluwaLandanRumTMasallacin AnnabiMohammed Umar BagoMaryam BabangidaZaitunHarshen Karai-KaraiAnnabi MusaMakkahLaberiyaJama'areKoAmmar ibn YasirKomorosLebanonRanoAdamawaAbu Ubaidah ibn al-JarrahNuhuBarau I JibrinHausa BakwaiUsman dan FodioDanko/WasaguSenegalAuren HausawaJerin ƙauyuka a jihar KadunaRundunar ƴan Sandan NajeriyaAbduljabbar Nasuru KabaraTsaftaMuhammad Ibn Musa AlkhwarizmiƘabilar KanuriPidgin na NajeriyaYaƙin Duniya na IAdolf HitlerIbrahim ShekarauWakilan Majalisar Taraiyar Najeriya daga KanoBakan gizoKitsoSankaran NonoKolmaniYanar Gizo na DuniyaIbn TaymiyyahMurtala MohammedIbrahim Ahmad MaqariBasirAhmadu BelloAsiyaAli Nuhu🡆 More