Abkhazia

Abkhazia (Abkhaziyanci:Аҧсны) Apsny, (აფხაზეთი) Apkhazeti ko Abkhazeti, (Rashanci:Абха́зия Abkhazia), kasa ce a gabar gabashin Bakin Kogi.

Ta samu yancin kanta ne daga kasar Georgia bayan wani rikici da akayi a shekarar alif 1991. Tun daga sannan ne kuma ake kiranta da Jamhuriyar Abkhazia.

AbkhaziaAbkhazia
Аԥсны (ab)
Абхазия (ru)
აფხაზეთი (ka)
Abkhazia Abkhazia
Abkhazia

Wuri
Abkhazia
 43°09′N 41°00′E / 43.15°N 41°E / 43.15; 41
Territory claimed by (en) Fassara Georgia da Republic of Abkhazia (en) Fassara

Babban birni Sukhumi
Yawan mutane
Faɗi 245,246 (2018)
• Yawan mutane 28.3 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 8,665 km²
Wuri a ina ko kusa da wace teku Black Sea
Wuri mafi tsayi Dombai-Ulgen (en) Fassara (4,046 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Muhimman sha'ani
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+03:00 (en) Fassara

Kasar Georgia bata yadda da kasantuwar kasar Abkhazia ba, tana ganinta ne matsayin wani yanki nata.

Sukhumi shine babban birnin Jamhuriyar Abkhazia. Kasashen Rasha, Nicaragua sun amince da Abkhazia amatsayin kasa. yayin da Kungiyar Taraiyar Turai da NATO ke daukar kasar a matsayin wani yanki na Gojiya.

Hotuna

Manazarta

Tags:

Georgia

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

Sani Yahaya JingirHabbatus SaudaWikiBagdazaKhalifofi shiryayyuJabir Sani Mai-hulaJohnny CrawfordMuhammadu BuhariTatsuniyaIsah Ali Ibrahim PantamiGodwin EmefieleHajara UsmanMoroccoToyota RushSulluɓawaRagoNigerian brailleKano (jiha)Gonda BetrixAdele na PlooyVictoria Scott-LegendreMagaryaKano (birni)Tarihin Annabawa da SarakunaNatalie FultonOgonna ChukwudiIsra'ilaBalagaAbba Kabir YusufWahabiyanciAli Sa'ad Birnin-KuduMahatma GandhiSule LamidoSahabi Alhaji YaúSarakunan Gargajiya na NajeriyaBiologyMinnaTsamiyaFarillai, Sunnoni da Mustahabban AlwallaRFI HausaWikiquote.org/Jerin Ƙauyuka a Jihar KatsinaNarendra modiKeziah JonesYanar Gizo na DuniyaRabi'a ta BasraLalleRomawa na DaRimin GadoFati WashaAljeriyaHolandMotsa jikiHamisu BreakerGiginyaJikokin AnnabiDutsen ZumaHaƙƙin Mata Saddam Hussein's IraqKoriya ta ArewaAlqur'ani mai girmaJide Kene AchufusiMoscowƘarama antaYakin Falasdinu na 1948Muhammadu DikkoHeidi DaltonWikibooksZaboBet9jaIranHawan jini🡆 More