Maimuna Amadu Murashko: Ƴar wasan violin

Maimuna Amadu Murashko (haihuwa 28 Mayu 1980), ta kasance ƴar ƙasar Belarus ce, wacce take ƙaɗa goge, ta halarci gasan ƙaɗa goge a shekarar 2015.

Maimuna Amadu Murashko: Farkon rayuwa, Aikisanaa, 1990-2013: farkon aiki Maimuna Amadu Murashko
Maimuna Amadu Murashko: Farkon rayuwa, Aikisanaa, 1990-2013: farkon aiki
Rayuwa
Haihuwa Saint-Petersburg, 28 Mayu 1980 (43 shekaru)
ƙasa Belarus
Mali
Karatu
Makaranta Belarusian State Academy of Music (en) Fassara
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a violinist (en) Fassara, ilmantarwa da concertmaster (en) Fassara
Artistic movement pop music (en) Fassara
Kayan kida goge
Maimuna Amadu Murashko: Farkon rayuwa, Aikisanaa, 1990-2013: farkon aiki
Maimuna
Maimuna Amadu Murashko: Farkon rayuwa, Aikisanaa, 1990-2013: farkon aiki
Uzari da Maimuna

Farkon rayuwa

An haifi Maimuna a Saint Petersburg, dake ƙasarRasha sunan mahaiyar ta Belarusiya kuma uban Maliya. Lokacin tana karama, danginta sun ƙaura zuwa ƙasar Mali, amma da yake sun kasa daidaita da yanayin zafi, Maimuna ta koma wurin kakarta a Mogilev, Belarus, inda ta girma.

Aiki/sana'a

1990-2013: farkon aiki

Maimuna ta halarci gasa da dama na ƙasa da ƙasa a duk tsawon aikinta kamar gasar Matasa Virtuoso ta shekarar alif ɗari tara da saba'in 1990 a Kiev da gasar Waƙar Bege ta shekarar alif ɗari tara da casa'in da shida 1996.

2014-yanzu: Gasar Waƙar Eurovision 2015

A ranar 5 ga Disamba, na shekara ta dubu biyu da goma sha huɗu 2014, an sanar da Maimuna a matsayin ɗaya daga cikin gasa a Eurofest 2015 tare da Uzari yana yin waƙar "Lokaci". Uzari da Maimuna ne suka lashe gasar da maki 76, inda suka zo na uku a gasar ta telebijin kuma na daya a maki uku daga cikin alkalai biyar. Sun wakilci Belarus a Gasar Waƙar Eurovision 2015. zari da Maimuna sun kasa tsallakewa matakin kusa da na karshe a fafatawar. Sun kare a matsayi na 12 a wasan kusa da na karshe 1.

Hotuna

Manazarta

Tags:

Maimuna Amadu Murashko Farkon rayuwaMaimuna Amadu Murashko AikisanaaMaimuna Amadu Murashko 1990-2013: farkon aikiMaimuna Amadu Murashko 2014-yanzu: Gasar Waƙar Eurovision 2015Maimuna Amadu Murashko HotunaMaimuna Amadu Murashko ManazartaMaimuna Amadu Murashko

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

HausawaMiyar tausheYadda ake kunun gyadaYadda ake dafa alkubusPidgin na NajeriyaSani Umar Rijiyar LemoEnioluwa AdeoluwaAminu KanoPharaohMaryam YahayaLaberiyaSiriyaKajiAbubakarKhadija MainumfashiIbrahim NarambadaFulaniRahama SadauvietnamBayajiddaBOC MadakiAjamiKarabo MesoGudawaIranIndonesiyaKashiAnnabawaMaitatsineMakkahAzman AirMu'awiyaLadidi FaggeRaka'aLara GoodallJimaHamza al-MustaphaJohnny DeppMutuwaJimlaNejaTarihin Kasar SinAlhaji Muhammad Adamu DankaboBello TurjiSani AbachaRundunar ƴan Sandan Najeriya2009Bilal Ibn RabahaSanusi Lamido SanusiNura M InuwaAttahiru BafarawaHamid AliTarken AdabiMasarautar Sarkin Musulmi, SokotoAbdullahi Abubakar GumelAbba Kabir YusufMaruruDaular Musulunci ta IraƙiMutanen NgizimMaleshiyaRanaShams al-Ma'arifDaular UsmaniyyaLilin BabaKarayeJerin ƙauyuka a jihar KanoAbubakar RimiIvory CoastZabarmawaUmar Abdul'aziz fadar bege🡆 More