Maharaja: Suna ne da ake kiran shugaba da shi a harshen Hindu

Kalmar Mahārāja (kuma ana rubuta maharajah ) Sanskrit ne na sarki mai girma ko babban sarki .

Yare da yawa na Indiya sun ari kalmar 'maharaja', a can yarukan sun haɗa da Punjabi, Bengali, Hindi da Gujarati. Ana amfani da shi galibi ga sarakunan Hindu ne. Nace mai sarauta ana kiran ta da suna Maharani (ko Maharanee ) ko kuma babbar sarauniya. Tana iya zama matar Maharaja ko mai mulki da kanta.

Maharaja: Suna ne da ake kiran shugaba da shi a harshen HinduMaharaja
position (en) Fassara da noble title (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na sarki
Yarinya/yaro Śanakanika Maharaja (en) Fassara
Addini Hinduism (en) Fassara
Ƙasa Indiya
Applies to jurisdiction (en) Fassara Indiya
Dissolved, abolished or demolished date (en) Fassara 5 Mayu 1948
Yadda ake kira mace maharání da maharadžinja
Maharaja: Suna ne da ake kiran shugaba da shi a harshen Hindu
Krishna Raja Wadiyar IV, Maharaja na Mysore
Maharaja: Suna ne da ake kiran shugaba da shi a harshen Hindu
Bikin hawa na Pudukkottai Maharaja da jagororin mulkin mallaka.
Maharaja: Suna ne da ake kiran shugaba da shi a harshen Hindu
Maharaja na Patiala

Burtaniya ta Indiya ta ƙunshi sama da jihohi 600 na mulkin mallaka kowannensu tare da mai mulkin ta. Wasu jihohin suna kiran mai mulkin Raja ko Thakur (idan mai mulkin Hindu ne ) ko Nawab (idan musulmi ne ); akwai wasu taken da yawa kuma. Asali masu mulkin manyan dauloli ne kawai kamar tsohuwar daular Gupta sune Maharajas amma a karnoni masu zuwa hatta shugabannin kananan masarautu suna amfani da taken. A cikin 1971, gwamnatin Indira Gandhi ta soke lakabi da kuɗi ga duk masu mulkin Indiya. Koyaya har yanzu wasu mutane suna da'awar irin waɗannan lakabi.

Manazarta

Tags:

Harshen HinduHarshen Punjab

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

Benue (jiha)AkureAbibatu MogajiIsah Ali Ibrahim PantamiZaben Gwamnan Jihar Kano 2023Jerin Sarakunan Musulmin NajeriyaHausa WikipediaCiwon daji na hantaTony ElumeluAManchester City F.C.Majalisar Dokokin Jihar BauchiBauchiFezbukTarihin adabiJerin ƙauyuka a Jihar GombeYahaya BelloJahar TarabaBuhariyyaHaruna MoshiAfirkaAllahJerin Ƙauyuka a jihar ZamfaraShehu ShagariSumailaAminu Waziri TambuwalJika Dauda HalliruGoodluck JonathanHafsat GandujePort HarcourtJerin sunayen Allah a MusulunciKShukaMomee GombeAlqur'ani mai girmaAliyu Sani Madakin GiniMasallacin ƘudusIlimiKundin Tsarin MulkiArgentinaAtiku AbubakarTalo-taloMuhammadAliyu Mai-BornuKoriya ta KuduIbn TaymiyyahKano (jiha)ZazzauAminu Ibrahim DaurawaBasirIbrahim ShemaIshaaqPrabhasFilmSeriki AuduBornoAnnabawa a MusulunciNasir Yusuf GawunaCMogakolodi NgeleBauchi (jiha)Urdu2013TurkmenistanMai Mala BuniMasarautar GombeLimamai Sha BiyuFuruciOusmane DembéléBukayo SakaRuwan BagajaAthensUlul-azmiAdamu AlieroGadar kogin Niger🡆 More