Dam din Barekese shine madatsar ruwa a Kogin Ofin wanda ke tallafawa babban kamfanin sarrafa ruwa na garin Kumasi a Yankin Ashanti na kasar Ghana, wanda ke samar da kusan kashi 80 cikin ɗari na ruwan sha ga birnin da kewaye.
Kamfanin Ruwa na Ghana ne ke gudanar da shi.
Madatsar ruwan Barekese | |
---|---|
Wuri | |
Ƴantacciyar ƙasa | Ghana |
Yankuna na Ghana | Yankin Ashanti |
Geographical location | Kogin Ofin |
Coordinates | 6°50′N 1°43′W / 6.84°N 1.72°W |
|
Shugaban kasar Ghana na farko, Dr. Kwame Nkrumah ne ya gina madatsar ruwan. An fara shi a shekarar 1965, kuma an kammala shi a watan Yunin shekarar 1969 da nufin samar da ruwa da wutar lantarki ga mutanen garin Kumasi.
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Madatsar ruwan Barekese, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.