Kogin Ruhwa (ko Lua,Luha,Luhwa, Luwa,Ruwa) kogi ne a kudu maso yammacin Ruwanda wanda ke hannun hagu na kogin Ruzizi.
Ya haɗu da Ruzizi,wanda ke yin iyaka tsakanin Ruwanda da Jamhuriyar Demokradiyyar Kongo, kimanin 2 kilometres (1.2 mi) kasa inda kogin Rubyiro ke shiga Ruzizi. Ruhwa ita ce iyaka tsakanin yankunan yammacin Ruwanda da Burundi.
Kogin Ruhwa | |
---|---|
General information | |
Height above mean sea level (en) | 930 m |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 2°44′34″S 29°02′27″E / 2.74283°S 29.04076°E |
Kasa | Ruwanda da Burundi |
Citations
Sources
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Kogin Ruhwa, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.