Kerala

Kerala jiha ce, da ke a Kudancin ƙasar Indiya.

Tana da yawan fili kimanin kilomita arabba’i 38,863 da yawan jama’a 33,387,677 (in ji ƙidayar shekarar 2011). Jihar tarayyar Indiya ce daga shekara ta 1956. Babban birnin jihar Thiruvananthapuram ne. Birnin mafi girman jihar Kochi ne. Arif Mohammad Khan shi ne gwamnan jihar. Jihar Kerala tana da iyaka da jihohin biyu: Karnataka a Arewa da Arewa maso Gabas, da Tamil Nadu a Gabas da Kudu.

KeralaKerala
കേരളം (ml)
Kerala

Wuri
Kerala
 10°00′N 76°18′E / 10°N 76.3°E / 10; 76.3
ƘasaIndiya

Babban birni Thiruvananthapuram (en) Fassara
Yawan mutane
Faɗi 34,523,726 (2017)
• Yawan mutane 888.34 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Malayalam
Turanci
Labarin ƙasa
Bangare na Indiya
Yawan fili 38,863 km²
Wuri a ina ko kusa da wace teku Arabian Sea (en) Fassara
Wuri mafi tsayi Anamudi (en) Fassara (2,695 m)
Wuri mafi ƙasa Kuttanad (en) Fassara (−2 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Mabiyi Madras State (en) Fassara da Travancore-Cochin (en) Fassara
Ƙirƙira 1 Nuwamba, 1956
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnati unicameralism (en) Fassara
Majalisar zartarwa Council of Ministers of Kerala (en) Fassara
Gangar majalisa Kerala Legislative Assembly (en) Fassara
• Shugaban ƙasa Arif Mohammad Khan (en) Fassara (6 Satumba 2019)
• Chief Minister of Kerala (en) Fassara Pinarayi Vijayan (en) Fassara (25 Mayu 2016)
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+05:30 (en) Fassara
Lamba ta ISO 3166-2 IN-KL
Wasu abun

Yanar gizo kerala.gov.in
Facebook: keralainformation Twitter: iprdkerala Edit the value on Wikidata
Kerala
Taswirar yankunan jihar Kerala.
Kerala
Samarin sunyi shiegan Al adah a kerala

Hotuna

Manazarta

Tags:

IndiyaKarnatakaKochiTamil Nadu

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

WikiquoteZakiIzalaMaryam MalikaMorokoMorellJerin Sunayen Gwamnonin Jihar BornoLindokuhle SibankuluEliz-Mari MarxJerin shugabannin ƙasar NijarDauda Kahutu RararaMutuwaAliyu Mai-BornuKalabaIsah Ali Ibrahim PantamiTaimamaAdam A ZangoYadda ake kunun gyadaJerin Ƙauyuka a Jihar KatsinaBudurciElon MuskBukayo SakaShah Rukh KhanKannywoodSa'adu ZungurAminu Ibrahim DaurawaLandanGudawaNau'in kiɗaAikin HajjiIbrahim ibn Saleh al-HussainiBabban 'yanciSana'ar NomaZambiyaZariyaTarayyar TuraiMomee GombeMaryam NawazRubutaccen adabiMaruruJapanHassan Usman KatsinaMaryam Abubakar (Jan kunne)MafarkiRundunar ƴan Sandan NajeriyaHadiza MuhammadMain PageSurahKasuwanciNaziru M AhmadTutar NijarGandun dajin Falgore na tara dabbobin dajiGoogleHannatu MusawaHassan Sarkin DogaraiRukunnan MusulunciIsra'ilaAa rufaiCadiUmmi KaramaAbu Bakr (suna)n5exnBabban shafiBulus ManzoCNNIngilaAbdullahi Bayero🡆 More