Karnataka (lafazi: /Karnāṭaka/) Jiha ce dake a kudu maso yammacin yankin Indiya.
An kirkireta ne a 1 November 1956. Asalin sunan jihar shine Jihar Mysore, Sai aka canja sunan zuwa Karnataka a 1973. Jihar na daidai ne da Yankin Carnatic. Babban birnin jihar ita ce Bangalore (Bengaluru) kuma ita ce birni mafi girma a jihan.
Karnataka | |||||
---|---|---|---|---|---|
कर्नाटक (mr) கருநாடகம் (ta) కర్ణాటక (te) കർണാടക (ml) ಕರ್ನಾಟಕ (kn) | |||||
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƙasa | Indiya | ||||
Babban birni | Bengaluru | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 61,130,704 (2011) | ||||
• Yawan mutane | 318.74 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Kannada | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | South India (en) | ||||
Yawan fili | 191,791 km² | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | Mysore State (en) | ||||
Ƙirƙira | 1 Nuwamba, 1956 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Majalisar zartarwa | Karnataka Legislative Assembly (en) | ||||
Gangar majalisa | Karnataka Legislature (en) | ||||
• Shugaban ƙasa | Thawar Chand Gehlot (en) (11 ga Yuli, 2021) | ||||
• Chief Minister of Karnataka (en) | Siddaramaiah (en) (20 Mayu 2023) | ||||
Ikonomi | |||||
Nominal GDP per capita (en) | 220,000,000,000 $ (2017) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lamba ta ISO 3166-2 | IN-KA | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | karnataka.gov.in |
Karnataka nada iyaka da Kogin Arebiya ta yamma, Goa ta arewa maso yamma, Maharashtra ta arewa, Telangana ta arewa maso gabas, Andhra Pradesh ta gabas, Tamil Nadu ta kudu maso gabas, da kuma Kerala ta kudu. Jihar nada girman kasa da yakai 191,976 square kilometres (74,122 sq mi), ko kashi 5.83 na adadin girman ƙasan Indiya. Haka yasa takasance ta shida a girman jihohin dake a ƙasar indiya. Tana da adadin yawan alumma 61,130,704 a ƙidayar shekara ta 2011, kuma Karnataka itace jiha na takwas a yawan alumma a indiya, tana da gundumomi 30. Kannada, daya daga cikin classical languages dake Indiya, itace yaren da akafi amfani dashi a jihar kuma yaren Jihar tare da yarukan Konkani, Marathi, Tulu, Tamil, Telugu, Malayalam, Kodava da kuma Beary. Karnataka kuma na dauke da daya daga cikin Ƙauyuka a Indiya waɗanda yaren Sanskrit kawai ake amfani dashi.
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Karnataka, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.