Hyderabad State jiha ce, da ke a Kudancin ƙasar Indiya.
Tana da yawan fili kimanin kilomita arabba’i 112,077 da yawan jama’a 35,193,978 (in ji ƙidayar shekarar 2011). Jihar tarayyar Indiya ce daga shekara ta 1948. Babban birnin jihar da birnin mafi girman jihar 1953 Hyderabad ne.. Jihar Telangana tana da iyaka da jihohin huɗu (Maharashtra a Arewa, Chhattisgarh a Gabas, Karnataka a Yamma, Andhra Pradesh a Gabas da Kudu).
Telangana | |||||
---|---|---|---|---|---|
تلنگانہ (ur) | |||||
| |||||
Take | Jaya Jaya he Telangana (en) | ||||
| |||||
Suna saboda | uku da linga (en) | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƙasa | Indiya | ||||
Babban birni | Hyderabad | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 35,193,978 (2011) | ||||
• Yawan mutane | 314.02 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Talgu Urdu | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | South India (en) | ||||
Yawan fili | 112,077 km² | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 2 ga Yuni, 2014 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Majalisar zartarwa | Government of Telangana (en) | ||||
Gangar majalisa | Legislature of Telangana (en) | ||||
• Shugaban ƙasa | Tamilisai Soundararajan (en) (8 Satumba 2019) | ||||
• Chief Minister of Telangana (en) | Revanth Reddy (en) (7 Disamba 2023) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 50 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci | UTC+05:30 (en) | ||||
Lamba ta ISO 3166-2 | IN-TS da IN-TG | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | telangana.gov.in |
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Telangana, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.