Andhra Pradesh jiha ce, da ke a Kudancin ƙasar Indiya.
Tana da yawan fili kimanin kilomita arabba’i 162,975 da yawan jama’a 49,386,799 (in ji ƙidayar shekarar 2011). Babban birnin jihar, Amaravati ne. Birnin mafi girman jihar, Visakhapatnam ne. Biswabhusan Harichanda shi ne gwamnan jihar. Jihar Andhra Pradesh tana da iyaka da jihohin biyar: Chhattisgarh da Odisha (a Arewa maso Gabas), Karnataka (a Yamma), kuma da Tamil Nadu (a Kudu).
Andhra Pradesh | |||||
---|---|---|---|---|---|
आंध्र प्रदेश (mr) ஆந்திரப் பிரதேசம் (ta) ఆంధ్ర ప్రదేశ్ (te) ಆಂಧ್ರ ಪ್ರದೇಶ (kn) ଆନ୍ଧ୍ର ପ୍ରଦେଶ (or) | |||||
| |||||
| |||||
Take | Maa Telugu Thalliki (en) | ||||
| |||||
Official symbol (en) | Kalash (en) , Antilope cervicapra (en) , Kalo, Jasminum (en) da Icen Dalbejiya (Azadirachta Indica) | ||||
Suna saboda | Telugu people (en) | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƙasa | Indiya | ||||
Babban birni | Amaravati (en) | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 49,634,314 (2011) | ||||
• Yawan mutane | 304.56 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Talgu | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | South India (en) | ||||
Yawan fili | 162,970 km² | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | Andhra State (en) | ||||
Ƙirƙira | 1 Nuwamba, 1956 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Majalisar zartarwa | Council of Ministers of Andhra Pradesh (en) | ||||
Gangar majalisa | Andhra Pradesh Legislature (en) | ||||
• Shugaban ƙasa | S. Abdul Nazeer (en) (12 ga Faburairu, 2023) | ||||
• Chief Minister of Andhra Pradesh (en) | Y. S. Jaganmohan Reddy (en) (30 Mayu 2019) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | UTC+05:30 (en) | ||||
Lamba ta ISO 3166-2 | IN-AP | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | ap.gov.in |
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Andhra Pradesh, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.