Visakhapatnam birni ne, da ke a jihar Andhra Pradesh, a ƙasar Indiya.
Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2011, akwai jimillar mutane 2,035,922. An gina birnin Visakhapatnam a karni na sha ɗaya bayan haifuwan annabi Issa.
Visakhapatnam | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƙasa | Indiya | |||
Jihar Indiya | Andhra Pradesh | |||
District of India (en) | Visakhapatnam district (en) | |||
Babban birnin | ||||
Yawan mutane | ||||
Faɗi | 2,035,922 (2011) | |||
• Yawan mutane | 182.41 mazaunan/km² | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 11,161 km² | |||
Altitude (en) | 45 m | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Lambar aika saƙo | 530/531 | |||
Kasancewa a yanki na lokaci | UTC+05:30 (en) | |||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 891 | |||
Wasu abun | ||||
| ||||
Yanar gizo | visakhapatnammunicipalcorporation.org |
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Visakhapatnam, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.