Odisha jiha ce, da ke a Arewa maso Gabashin ƙasar Indiya.
Tana kuma da yawan fili kimanin kilomita arabba’i 155,707 da yawan jama’a45,989,232 (in ji ƙidayar shekarar 2011). Jihar tarayyar Indiya ce daga shekara ta 1936. Babban birnin jihar da birnin mafi girman jihar Bhubaneswar ne. Ganeshi Lal shi ne gwamnan jihar. Jihar Odisha tana da iyaka da jihohin huɗu: Bengal ta Yamma da Jharkhand a Arewa, Chhattisgarh a Yamma da Andhra Pradesh a Kudu.
Odisha | |||||
---|---|---|---|---|---|
ଓଡ଼ିଶା (or) | |||||
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƙasa | Indiya | ||||
Babban birni | Bhubaneswar (en) | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 41,974,218 (2011) | ||||
• Yawan mutane | 269.57 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Odia | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 155,707 km² | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 1 ga Afirilu, 1936 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Gangar majalisa | Odisha Legislative Assembly (en) | ||||
• Shugaban ƙasa | Ganeshi Lal (en) | ||||
• Chief Minister of Odisha (en) | Naveen Patnaik (en) (5 ga Maris, 2000) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lamba ta ISO 3166-2 | IN-OD da IN-OR | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | odisha.gov.in |
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Odisha, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.