Kogin Kaduna da Turanci River Kaduna na da tsawon kilomita 550.
Mafarinsa daga jihar Plateau, kilomita 29 a, kudu a Jos, zuwa kogin Nijar a garin Muregi. Ya bi cikin birnin Kaduna, da wasu ungowani kamar su Kabala da kinkinau da kuma garuruwan Zungeru da Wuya.
Kaduna | |
---|---|
General information | |
Tsawo | 550 km |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 9°41′28″N 8°43′54″E / 9.6911°N 8.7317°E |
Bangare na | Afirka Najeriya Kaduna Zariya |
Kasa | Najeriya |
Hydrography (en) | |
Tributary (en) | duba |
Watershed area (en) | 66,300 km² |
Ruwan ruwa | Niger Basin (en) |
River mouth (en) | Nijar |
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Kaduna (kogi), which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.