Harfa itace grapheme (baƙi na rubutu) dake a yanayin baƙi na rubutu.
Yana daukan ma'ana na yanayin dake wakiltar ƙaramin bangare na sautin magana. Haruffa na daidai da phoneme acikin magana ta yare spoken form of the language.
harafi | |
---|---|
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | grapheme (en) da alphanumeric character (en) |
Bangare na | digraph (en) , multigraph (en) da kalma |
Amfani wajen | alphabetic writing system (en) , syllabic writing system (en) , abjad (en) da abugida (en) |
Siffar rubutunsa a wasu harsunan da ake rubutawa, ana kiransu da "syllabogram" (wanda ke nuna syllable) ko logogram(wanda shi kuma ke nuna kalma ko phrase).
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Harfa, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.