King Fahad Causeway babbar hanyar shiga Saudi Arabiya da Bahrain ne .
Tunanin yin hanyar shine don inganta alaƙa a tsakanin Saudiyya da Bahrain. Binciken ya fara a 1968. Ginin ya fara a 1981. A 1986 aka buɗe shi ga jama'a.|
Hanyar Shiga ta Sarki Fahd | |||||
---|---|---|---|---|---|
gadar hanya, international bridge (en) , causeway (en) da bridge–tunnel (en) | |||||
Bayanai | |||||
Bangare na | Bahrain–Saudi Arabia border (en) | ||||
Farawa | 1981 | ||||
Suna a harshen gida | جسر الملك فهد | ||||
Suna saboda | Fahd na Saudi Arabia | ||||
Ƙasa | Saudi Arebiya da Baharain | ||||
Kayan haɗi | reinforced concrete (en) | ||||
Date of official opening (en) | 12 Nuwamba, 1986 | ||||
Giciye | Persian Gulf (en) | ||||
Shafin yanar gizo | kfca.com.sa | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Saudi Arebiya |
A cikin 2008 akwai matsakaita na fasinjoji 48,600 kowace rana.
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Hanyar Shiga ta Sarki Fahd, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.