Auren mut'a, Nikah mut'ah (Farisanci | نكاح المتعة | nikāḥ al-mutʿah), ma'ana auren jindadi; ko Sigheh (Farisanci | صیغه) aure na musamman a cikin akidar Shi'a wanda acikinsa namiji da macen da zasuyi auren ne ke tantance lokacin da zasu kasance a matsayin ma'aurata.
Auren mut'ah | |
---|---|
interpersonal relationship (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | Aure |
Suna a harshen gida | نكاح المتعة |
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Auren mut'ah, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.