Michael B. Jordan

Michael Bakari Jordan (An haifeshi 9 ga Fabarairu a shekarar 1987) dan wasan kwaikawaiyon Amurka ne, mai shiryawa ne kuma mai bada umarni.

Michael B. Jordan Michael B. Jordan
Michael B. Jordan
Rayuwa
Haihuwa Santa Ana (en) Fassara, 9 ga Faburairu, 1987 (37 shekaru)
ƙasa Tarayyar Amurka
Mazauni Newark (en) Fassara
Los Angeles
Harshen uwa Turancin Amurka
Ƴan uwa
Ma'aurata Lori Harvey (en) Fassara
Karatu
Makaranta Newark Arts High School (en) Fassara
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a Jarumi, ɗan wasan kwaikwayo, dan wasan kwaikwayon talabijin, dan wasan kwaykwayo mai magana amma ba a ganin shi a fim, executive producer (en) Fassara, mai tsara fim, model (en) Fassara da darakta
Tsayi 1.83 m
Muhimman ayyuka Black Panther (en) Fassara
Creed (en) Fassara
Friday Night Lights (en) Fassara
Fruitvale Station (en) Fassara
Without Remorse (en) Fassara
Space Jam: A New Legacy (en) Fassara
IMDb nm0430107
Michael B. Jordan
Michael B. Jordan

Tarihi

Michael B. Jordan 
Michael B. Jordan

An haifi Micheal Bakari Jordan a ranan 9 ga watan Fabarairu a shekarar 1987 a Santa Ana dake jahar Kalifoniya[2], iyayenshi Donna da Micheal A. Jordan. Iyalin Jordan sunyi shekara 2 a Kalifoniya kafin su koma Newark dake jahar New Jersey.. Yayi karatu a makarantar gaba da sakandire ta zane-zane ta Newark inda mahaifiyar shi tayi aiki kuma shi yayi kwallon hannu. Jordan ya zauna a Las Anjalas a tun shekarar 2006.

Manazarta

Tags:

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

Marissa Stander Van der MerweRabi'u Musa KwankwasoDauda Kahutu RararaIlimin TaurariSulluɓawaTarihiAishwarya RaiAbinciTarayyar TuraiMaruruKaduna (jiha)Sani Yahaya JingirFayilAhmad Ibn HanbalGuinea-BissauJerin Ƙauyuka a Jihar KatsinaZuciyaIspaniyaBBC HausaMoroccoZubar da cikiJohnny CrawfordKashim ShettimaAsturaliyaJakiShade OkoyaShugaban NijeriyaJerin Sunayen 'yan majalisar wakilan Najeriya, 2019–2023Dalar ZimbabweAhmad S NuhuMaitatsineMuhammadSudanTakumZakiKatsina (jiha)Adele na PlooyIbn TaymiyyahAbba el mustaphaAl'adun auren bahausheRabi'u DausheYahudanciAlhaji Muhammad Adamu DankaboTauhidiSalman KhanBarewaBaƙaken hausaTsamiyaJerin shugabannin ƙasar NijarGafiyaZulu AdigweKano (birni)Kasashen tsakiyar Asiya lJerin Ƙauyuka a jihar NejaNijarAbubakar AuduLibyaFassaraWaƙoƙi CossackFati MuhammadSaudiyyaSankaran NonoCrackhead BarneyElon MuskTsarin DarasiState of PalestineAlhassan Saeed Adam JosTsafta🡆 More