Nahiyar Amurka ta Arewa wata, nahiya ce dake a yammacin duniya.
Sai dai a nahiyar kasar tarayyar Amurka itace ta cinye yawan cin nahiyar saboda girman da take dashi, amma akwai kasashe kamar su Kanada da Mexico da sauransu. Ta mamaye Arewacin Himispfiya da wani sashe na Yammacin Himsfiya. Ta hada iyaka daga arewa da Tekun Arctic, daga gabas kuma da Tekun Atlanta, daga kudu maso gabas da Amurka ta Kudu da Tekun Karibiya, daga kudu kuwa da Tekun Pacific. Saboda kusancinta da Amurka ta Arewa, Greenland na daga cikin kasashe Arewacin Amurka.
Amurka ta Arewa | |
---|---|
General information | |
Gu mafi tsayi | Denali (en) |
Yawan fili | 24,930,000 km² |
Suna bayan | Amerigo Vespucci (en) Turtle Island (en) Arewa |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 50°N 100°W / 50°N 100°W |
Bangare na | Amurka |
Kasa | no value |
Ƙasantuwa a yanayin ƙasa | Northern Hemisphere (en) |
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Amurka ta Arewa, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.