Yusuf Soalih shima ana kiransa Afa Ajura (1890-2004), malamin addinin musulinci ne dan kasar Ghana, mai wa’azi ne, mai rajin siyasa, kuma shine ya kafa kuma ya shugabanci wata kungiya a Ghana.
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar. . |
Afa Ajura ya kasance mai goyan bayan musulmin sunna ne da ya guji ayyukan maguzawa na jahiliyya, wanda wasu kuma suka ambace shi a matsayin share fagen kawo canjin akidar wahabiyanci a Ghana. Ya kafa Cibiyar Musulunci ta Anbariyya a Tamale a cikin 1940s. Ya mutu a garin Tamale a ranar 22 ga Disamba, 2004. Saeed Abubakr Zakaria ya gaje shi a 2007 a matsayin shugaban Anbariyya Sunni Community.
Yusuf Soalih Ajura | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Ejura (en) , 1890 |
ƙasa | Ghana |
Mutuwa | Tamale, 22 Disamba 2004 |
Karatu | |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | Mai da'awa |
Imani | |
Addini | Musulunci |
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Yusuf Soalih Ajura, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.