Kogin Kainji, yana arewacin Najeriya, Rizabuwa ne a kogin Neja.
An sameshi daga Dam ɗin Kainji. An kafa shi a shekarar 1968 yana daga wani sashe na Jihar Neja da Jihar Kebbi. Dam ɗin Kainji wanda ya ke a kusa da wurin shaƙatawa na tarayya (Kainji Lake National Park) KNLP, Wanda yake kusa da Dam. Yana ɗaya daga cikin tsofaffin wurin shaƙatawa wanda aka Kafa shi a shekarar 1976.
Tafkin Kainji | |
---|---|
General information | |
Height above mean sea level (en) | 150 m |
Yawan fili | 1,150 km² |
Vertical depth (en) | 121 m |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 10°24′22″N 4°33′52″E / 10.4061°N 4.5644°E |
Kasa | Najeriya |
Territory | Jihar Neja |
Protected area (en) | Gidan shakatawa na Kainji |
Hydrography (en) | |
Inflow (en) | duba |
Outflows (en) | Nijar |
Watershed area (en) | 500 mi² |
Ruwan ruwa | Niger Basin (en) |
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Tafkin Kainji, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.