Chibuike Rotumi Amaechi an haife shi ranar 27 ga Mayu a shekara ta 1965) a karamar hukumar Ubima Ikwerre da ke jihar Rivers.
Dan Siyasa ne a Najeriya Kuma shi ne ministan Sufuri na Najeriya, sannan tsohon gwamnan jihar Rivers ne daga 2007 zuwa 2015, bugu da Kari ya rike kujeran kakakin majalisan jihar Rivers daga 1999 zuwa 2007.
Rotimi Amaechi | |||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|
21 ga Augusta, 2019 - 17 Mayu 2022 - Muazu Sambo →
11 Nuwamba, 2015 - 28 Mayu 2019 ← Audu Idris Umar
26 Oktoba 2007 - 29 Mayu 2015 ← Celestine Omehia (en) , Ezenwo Nyesom Wike | |||||||
Rayuwa | |||||||
Haihuwa | Ikwerre, Jihar Rivers, 27 Mayu 1965 (58 shekaru) | ||||||
ƙasa | Najeriya | ||||||
Ƴan uwa | |||||||
Abokiyar zama | Judith Amaechi | ||||||
Karatu | |||||||
Makaranta | University of Port Harcourt (en) Jami'ar Baze | ||||||
Harsuna | Turanci Pidgin na Najeriya | ||||||
Sana'a | |||||||
Sana'a | ɗan siyasa da Lauya | ||||||
Imani | |||||||
Addini | Kiristanci | ||||||
Jam'iyar siyasa | Peoples Democratic Party All Progressives Congress |
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Rotimi Amaechi, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.