Limankara

Limankara wani kauye ne da ke cikin garin Borno a karamar hukumar Gwoza wanda yake da boda kuma wani gefe daga garin yana hade ne da karamar hukumar Madagali wacce take a Adamawa wannan gari ya kasance a akwai wurin koyan aiki na yan sandan turnuku wato (Mobile Police force) wannan gari ya shahara a wurin yan sanda saboda wurineh wanda ake shan matukar wahalar koyon horon aiki.

Garin yana zagaye neh da manyan duwatsu da bishiyoyi da mutaneh daban daban. Garin yakasance gari na manoma da kadan daga cikin makiyaya.

Limankara
Dakin kwana na masu koyon horo mai gado 20.
Limankara
Wurin koyan harbi

Ta'addancin boko haram a garin limankara

Boko haram sun kai hari a garin limankara in da suka kai harin harda cikin wurin horar da yan sandan turnuku wato (mobile police force camp) sun kai harin ne a misalin karfe 8 na dare ranar alhamis, ana tsammanin wasu daga cikin yan sandan sun bata ba'a gansu ba, hakan ya farune a lokacin da sukaci galabar yan sandan, shugaban wurin a lokacin shine Kamikudeen Sanu. Hakika Boko Haram ta sha gwagwarmaya a garin limankara, hasali ma itace kadai kauyen da ta rage tsakanin gwoza da madagali, amma ta gaza samun tsaro ta kwarai.

Kowacce rana ana ta kashe manoma kuma an hanasu noman dawa ko masara sai gyada da wake,kuma Boko Haram suna girbewa Baki dai akasa basuci ba kuma basu barwa mutane ba. Hakika Muna kira ga gwamnatin tarayya da ta dauki mataki Mai tsauri,domin idan babu limankara,to hakika gwoza da madagali suna cikin tsaka Mai wuya.

Karin bayani

Limankara
Hanyar ciga cikin mobile police camp gwoza
Limankara
Wannan shine alamar ka iso bakin camp

limankara hanyace daga garin Adamawa zuwa garin Borno wannan hanyan zai kaika har zuwa birnin Borno wato Maiduguri daga limankara zuwa Maiduguri ya kai kilomita 69 mi, daga kuma limited zuwa babban birnin tarayya abuja yakai kilomita 709 /440 mi.

Hanyoyin shafukan waje

Manazarta

Tags:

Limankara Taaddancin boko haram a garin limankaraLimankara Karin bayaniLimankara Hanyoyin shafukan wajeLimankara ManazartaLimankaraBornoGwozaMadagali

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

Kaduna (jiha)Bakan gizoArewa (Najeriya)WikipidiyaMasarautar KatsinaFloridaƘur'aniyyaAlhaji Ahmad AliyuIbrahim NarambadaBilal Ibn RabahaMuhammadu Abdullahi WaseAliko DangoteKalmaKanjamauKarayeUkraniyaKunun AyaYemenAsiyaAnatomyJerin sunayen Allah a MusulunciSamkelo CeleManchester City F.C.ShuwakaYadda ake dafa alkubusJean McNaughtonAbdullahi BayeroJanabaMisraTarken AdabiMorellRFI HausaTsabtaceTanimu AkawuLindokuhle SibankuluKalaman soyayyaMaganin gargajiyaUmar Abdul'aziz fadar begeHadi SirikavietnamZainab AbdullahiSarakunan Gargajiya na NajeriyaKimiyyaLesothoMaryam Jibrin GidadoSoGaisuwaTarihin AmurkaMignon du PreezSani SabuluIvory CoastCristiano RonaldoTarihin Dangantakar Najeriya da AmurkaRobyn SearleUsman Dan FodiyoAljeriyaMaɗigoLalleEnioluwa AdeoluwaAbu Bakr (suna)Maryam NawazGandun dajin Falgore na tara dabbobin dajiAnnabawaUmmi RahabSunayen RanakuAbd al-Aziz Bin BazMasarautar Sarkin Musulmi, SokotoSule LamidoIsaMacijiFalasdinawa🡆 More