Kyautatawa

Kyautatawa da turanci Kindness wata dabi'a ce dake kunshe da kyawawan dabi'un dake tattare da wani, kamalarsa, da nuna kula da matsuwa akan wasu.

Ana ganin kirki ne, da ingancin nagarta ga mutum a yawan cin al'adu da addinai daban-daban (duba Kyawawan dabi'u a Addini).

KyautatawaKyautatawa
Emotion da kirki
Kyautatawa
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na positive emotion (en) Fassara
Bangare na theological virtue (en) Fassara da Seven virtues (en) Fassara
Facet of (en) Fassara addini da empathy (en) Fassara
Has characteristic (en) Fassara smile (en) Fassara
Hannun riga da cruelty (en) Fassara
Kyautatawa
Yara biyu na shan lemun kwalba a White House.
Kyautatawa
Placard dake nuna kyautatawa, a People's Climate Maris (2017).

Acikin littafi na II na "Rhetoric", Aristotle ya bada ma'anar Kyautatawa amatsayin "taimako ga wani, badan asaka maka da komi ba, ko dan amfanin wanda yayi kyautar, amma kawai sai dai dan amfanin wanda aka taimakawa". Nietzsche na ganin Kyautatawa da Soyayya sune itatuwan magani da sukafi gyara huldar mutane". Ansanya Kyautatawa daga cikin Knightly Virtues. Acikin karantarwar Meher Baba, Allah shine kyautatawa: yace, "Allah yana da kyautatawa sosai wanda ba zaka taba sanin iya adadin kyautatawar sa ba!"

Manazarta


Tags:

Kirki

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

Ike DioguSudanAzman AirBayanauUmmi RahabBarin cikiBeguwaCiwon Kwayoyin HalittaYahaya BelloTumfafiyaSallar Jam'iVladimir PutinTunisiyaAsiyaPir Sadaruddin ShahKacici-kaciciLabarin Dujjal Annabi Isa (A.S) 3Ibrahim BabangidaAlakar tarihin Hausa da BayajiddaGambiyaRanoBobriskyAdabin HausaSinMaryam MalikaMohammed Danjuma GojeTarihin Annabawa da SarakunaNajeriyaKaabaMisraJodanAbu Bakr (suna)Arewacin NajeriyaCiwon Daji na Kai da WuyaKuda BankKofin kwallon kafa na FIFA na duniyaHarsunan KhoisanSararin Samaniya na DuniyaRobert BilotJosh AjayiHawan jiniKiristanciBenin City (Birnin Benin)Isah Ali Ibrahim PantamiAbubakar Habu HashiduDutsen Kura (Kafur)Stanislav TsalykBincikeBarau I JibrinHyAuren HausawaTsadaAbdu BodaMuhammadu DikkoKhomeiniEnioluwa AdeoluwaTarihin mulkin mallaka na Arewacin NajeriyaHamani DioriAljeriyaMartin Luther KingRabi'u Musa KwankwasoAl'adaAdamu Sidi AliSoyayyaRakiya MusaAdamawaƘahoDabbaMasallacin AnnabiFilin jirgin sama na Mallam Aminu KanoAdamu Adamu🡆 More