Ja'afar Mahmud Adam: Tarihinsa

Ja'afar Mahmud AdamJa'afar Mahmud Adam (Taimako·bayani) An haife shi a ranar 12 ga watan Fabrairu, shekara ta alif ɗari tara da sittin 1960) ya bar duniya a ranar 13 ga watan Afrilu, shekara ta 2007).

An Haifeshi a garin Daura ne ta jahar Katsina amma ya girma a birnin Kano. Ya rasu ne sanadiyar harbin bindiga daga wasu da ba'a san ko su waye ba, sun harbe shi a lokacin da yake sallar Asubahi a masallaci a garin birnin Kano a Unguwar Ɗorayi, Malamin Addinin Musulunci ne, Ahlus-Sunnah ma'ana: mabiyin kungiyar Jama'atu Izalatul Bid'ah Wa Ikamatus Sunnah Izala ne a najeriya ƙungiyar Addinin Musulunci da take ƙoƙarin kawar da Bidi'a (wato ibadun da basu da tushe a Musulunci) da tabbatar da sunna ta ma'aiki manzon Allah SAW, wanda babban cibiyan kungiyar ta ke a garin Jos. Bayan haka ya kasance mallamin Tafsirin Al-Kur'ani mai girma. sannan za'a iya cewa shi ne jagoran salafawa-sunna a Najeriya.

Ja'afar Mahmud Adam: Tarihin sa, Duba nan, Manazarta Ja'afar Mahmud Adam
Ja'afar Mahmud Adam: Tarihin sa, Duba nan, Manazarta
Rayuwa
Haihuwa Daura, 12 ga Faburairu, 1960
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Hausa
Mutuwa Kano, 13 ga Afirilu, 2007
Yanayin mutuwa kisan kai
Karatu
Makaranta Jami'ar Musulunci ta Madinah
Harsuna Turanci
Hausa
Larabci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a Mai da'awa
Imani
Addini Mabiya Sunnah
Sheikh

Ja'afar Mahm
Ja'afar Mahmud Adam: Tarihin sa, Duba nan, Manazarta
Ja'afar Mahmud Adam
Title Sheikh Ja'afar Mahmud Adam
Personal
Haihuwa
Ja'afar Mahmud Adam

Fabrairu 12,1960
Mutuwa Afirilu 13, 2007
Sababin mutuwa Kisan gilla
Makwanci Kano
Addini Islam
Dan kasan Najeriya
Kabila Hausa
Era Zamanin nan
Yanki Arewacin Najeriya
Reshan addini Sunna and Salafiyya
Mazhabi Malikiyya
Dabbaga Malikiyya
Aiki mafi so Hadisi, Tafsiri and Tauhidi
Babban tinani Kawar da bidi'a
Sana'a Wa’azi
Muslim leader
Tarbiyya a Abubakar Mahmud Gumi.

Tarihin sa

Karatunsa

Ya hardace Al-ƙur'ani a shekara ta alif ɗari tara da saba'in da takwas 1978.

Koyarwa

Sheik Ja'afar yana yin wa'azi a masallacin Indimi a birnin Maiduguri wanda yake samun halartar mataimakin gwamnan jahar Borno.

Rasuwarsa

An kashe Sheikh Ja'afar Mahmud Adam ne a masallacinsa da ke unguwar Ɗorayi cikin birnin Kano wanda take Arewacin Najeriya a watan Afrilu na shekarar dubu biyu da bakwai 2007.

Duba nan

Manazarta

Tags:

Ja'afar Mahmud Adam Tarihin saJa'afar Mahmud Adam Duba nanJa'afar Mahmud Adam ManazartaJa'afar Mahmud AdamAbout this soundAllahDauraDuniyaFabrairuFile:Ha-Ja'afar Mahmud Adam.oggHa-Ja'afar Mahmud Adam.oggIzalaKano (jiha)Katsina (jiha)MusulunciNajeriyaWikipedia:Taimako

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

ƘanzuwaSallar Idi BabbaIbrahimSenegalTattalin arzikiJabir Sani Mai-hulaFlorence AjimobiNasiru KabaraMasallaciEniola AjaoBaburaTandi IndergaardKashim ShettimaDabarun koyarwaTsuntsuAisha TsamiyaAliko DangoteAbdullahi Abubakar GumelSarakunan Saudi ArabiaKimiyyaNorwayCiwon Daji Na BakaWakilin sunaZakir NaikBobriskyHadiza AliyuJerin Sunayen Gwamnonin Jihar JigawaRashin jiWudilMariske StraussAdele na PlooyAbubakar GumiNasarawa (Kano)Hassana MuhammadKebbiZanga-zangaSankaran NonoKhalid ibn al-WalidHusufin rana na Afrilu 8, 2024Ibrahim NiassAl’adun HausawaHotoRomawa na DaCadiUsman dan FodioTarihin Annabawa da SarakunaZaboFelix A. ObuahKalaman soyayyaMadinahAikin HajjiAnnabi IsahBurj KhalifaLibyaƘananan hukumomin NijeriyaAlhassan Saeed Adam JosNatalie FultonGo, Dog. Go! (zane mai ban dariya)Jerin ƙauyuka a jihar JigawaRubutuJerin Ƙauyuka a jihar NejaMusulunciAbubakar RimiPlateau (jiha)Jikokin AnnabiJinsiMuhammadu DikkoAsusun Amincewa na Mata na NajeriyaJerin shugabannin ƙasar NijeriyaIranKungiyar Kwallon Kwando ta MataSumaila🡆 More