A ranar 24 ga Disamba, 2010, ƙungiyar Boko Haram ta kai hare-hare a Jos da Maiduguri a Najeriya, inda suka kashe mutane 38.
2010 Jos da Maiduguri |
---|
Wasu bama-bamai huɗu sun tashi a garin Jos Jihar Filato inda mutane 32 suka mutu: biyu kusa da wata babbar kasuwa daya a yankin da akasari mabiya addinin kirista ne da kuma wani kusa da titin babban masallacin birnin. Mutane 6 ne suka mutu sakamakon harin da aka kai wasu majami'u biyu a Maiduguri, jihar Borno .
Kungiyar Boko Haram ta ɗauki alhakin kai dukkan hare-haren.
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Hari a Jos da Maiduguri, 2010, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.