Dam ɗin Erfenis, wani dam ne mai cike da ƙasa da ke lardin Free State na Afirka ta Kudu, a kan kogin Vet, kusa da Theunissen .
An kafa shi a cikin shekarar 1960 kuma babban manufarsa shi ne amfanin ban ruwa. An sanya yuwuwar haɗarin dam ɗin a matsayi babba (3).
Erfenis Dam | |
---|---|
Wuri | |
Ƴantacciyar ƙasa | Afirka ta kudu |
Province of South Africa (en) | Free State (en) |
Coordinates | 28°30′39″S 26°46′38″E / 28.5108°S 26.7772°E |
Karatun Gine-gine | |
Tsawo | 46 m |
Service entry (en) | 1960 |
|
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Erfenis Dam, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.