Edmonton (lafazi : /edemonetone/) birni ne, da ke a lardin Alberta, a ƙasar Kanada.
Ita ce babban birnin lardin Alberta. Edmonton tana da yawan jama'a 932,546, bisa ga ƙidayar shekara 2016. An gina birnin Edmonton a shekara ta 1795. Edmonton na akan kogin North Saskatchewan ne.
Edmonton | |||||
---|---|---|---|---|---|
| |||||
| |||||
Suna saboda | Edmonton (en) | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Kanada | ||||
Province of Canada (en) | Alberta (en) | ||||
Babban birnin | Alberta (en) | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 1,010,899 (2021) | ||||
• Yawan mutane | 1,316.53 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Edmonton Metropolitan Region (en) | ||||
Yawan fili | 767.85 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | North Saskatchewan River (en) , Mill Creek Ravine (en) , Big Lake (en) , Blackmud Creek (en) , Horsehills Creek (en) , Whitemud Creek (en) , Rat Creek (en) da Fulton Creek (en) | ||||
Altitude (en) | 645 m | ||||
Wuri mafi tsayi | Decoteau, Edmonton (en) (752 m) | ||||
Wuri mafi ƙasa | North Saskatchewan River (en) (598 m) | ||||
Sun raba iyaka da | St. Albert (en) Sherwood Park (en) Beaumont (en) Sturgeon County (en) Fort Saskatchewan (en) Strathcona County (en) Leduc County (en) Nisku (en) Parkland County (en) Acheson (en) Enoch Cree Nation 135 (en) 3rd Division Support Base (en) Devon (en) | ||||
Bayanan tarihi | |||||
1795: Mazaunin mutane 9 ga Janairu, 1892: Town in Alberta (en) 8 Oktoba 1904: City in Alberta (en) | |||||
Tsarin Siyasa | |||||
Gangar majalisa | Edmonton City Council (en) | ||||
• Mayor of Edmonton (en) | Amarjeet Sohi (en) (26 Oktoba 2021) | ||||
Ikonomi | |||||
Nominal GDP (en) | 91,570,000,000 $ (2019) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | T5 da T6 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci | | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 780, 587 da 825 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | edmonton.ca | ||||
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Edmonton, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.